ina fatan kunajin dadin labarin INAH DA UBA dan allah karda amanta da vote da comment nagode ❤ ❤ ❤ ❤
umma yaufa kinmakara gaskiya narigaki tashi keda karfe' 5: na asuba kintashi umma amma yau kinata barci
gashi har karfe shida yayi baki tashiba dayake nice sarkin makarar tashi daga barci bana tashi da kaina sai umma tatasheni da duka koda ruwan sanyi hhhhh sannan natashi
amma bansan garin yayaba yau kuma nariga ta tashi daga barciba kodan inason jin sanin wanene mahayfina oho. kai gaskiya ina cikin farin ciki
bari naje nayiwa umma komai na aikin dazatayi. ita tasamu tahuta da maganar dazatayi a ranar nan tunda labari zatabani kunga kuwa tanada aikinta na musamman gaskiya..
wsh wsh wlh nagaji bansaba duk wannan aikinba gaskiya yanzu menen zamuci konace zamuyi karon kumallonmu dan wlh bakomai a gidan baway inajin yunwa bane amma karda umma tatashi da yunwa
gashi bakomai a gidan sai garin kwaki shima babu suga sai kulikuli shikuma da kulikuli umma bata shansa gaba kudin siyo sigan ..
amma.yaci ace umma tatashi gaskiya karfe bakwayfa kuma bata tabayin hakanba yanzu kenan koday bata da lafiya
bari naje natasheta babu kyau batayi sallah ba har wannan lokacin kuma bata saba hakanba gaskiya umma..
umma umma umma kitashi kitashi tundazu gari yawaye kobaki da lafiya umma nibanji jikinki da zafiba umma umma dan Allah kitashi kitashi umma
nashiga ukuna wayyo Allah dan Allah kutemaka mini dan Allah umma umma bansaniba ko tana raye amma bata numfashi dan Allah hauwa kitaymaki ummata yanda Allah yatemakeki badan tsanar da kukeyi manaba saidan musulinci dan Allah
shikenan muje kuma zan bikine dan bansan karshenaba domin mutuwa nakan kowa badan haka ko kallonku bazanyiba keda uwar taki dan haka bani waje na dauko mayafina
to nagode nagode sosai hauwa muje
tana ina yanzu
tana daki muje
kidayna yiwa mutane kuka kibarni nayi aikina kinjiko
innalillahi ai assama'u saiday kiyi hakuri hajara antafi gidan gaskiya
a a banyardaba ummana baza mutu tabarniba karyane fitar mini daga gidan makaryaciya to insha Allah saikin rigata mutuwa wato ku masu fatan tsiya har kiyayyar da kukeyi mana takai ta mutuwa kuma kiyayyar marar anfani wacce batada tushe ko
to fitare mana daga gida bari naje gurin maigari
kinga yarinya da iskanci keje har gida kikirani amma kizo ki kare mini tanadi sabida rashin tarbiya dakuma dama bakida uba. amma
karda ki karasa maganarki barmini gidanmu nakumaji bani da uba amma kintaba ganin wanda yazo duniya babu uba sannan kuma babu uwa
Dan haka nayarda na amince dan haka kama gabanki idanma mutuwa tayi bana bukatar kuzo yimini gaisuwa
wayyo umma dan Allah kitashi karda kibarni kinsan bani da kowa tayayane zan fuskanti duniyata batare dakeba bari nakira megari ina zuwa Allah yasa kafin nadawo kitashi amin
ranka yadade dan Allah kazo ummana babu lafiya dan Allah
meyasamu hajaran kuma assama'u
wlh bamsaniba tunda muka kwanta barci bata tashiba har yanzu dan Allah kazo muje kaganta
wanzam shiga ciki kagayawa tasallah tasameni a gidansu ita assama'un kagaya mata abinda kefaruwa tataho da makotan unguwar mata idan mazama nan dukka kashiga kagaya masu
YOU ARE READING
INAH DA UBA
FantasyThis is the story about a village girl that suffers a lot since from from her childhood and when she grew up she went to the city in search of her father.