_01_
Allah sarki Sannu jadwa ya jikin ki?Kusan dukan su atare suka furta min hakan ayayin da nake binsu da wani irin sassanyar kallo
Sanin cewa by now labarin abunda ya afku wajen dinner ya gama zaga kunnen kowa a makaranta,Kaina na mayar kan pillown a hankli nace musu da sauki na gode sannan sai kuma na barke hawaye,
araina bawai ina kukan dan wani abu bane kawai so nake in tunzira su suyi gulman agabana dan ma kar mubar nan ana bibiyata daddaya da gulma.Aikuwa kamar na share musu fage,dukan yan matan da suke wajen da kalar fassarar datayi ma abunda khalid yamin,sam naki na nuna naji kunya kawai na maida kaina abun tausayi wasu shawarar su mai kyauce wasu kuwa tsabar gulma ce wasu kuma dama can sun tsane tarayyar tamu aransu deep within them sunji dadin abunda ya faru
Hakan danayi musu na basu damar fade fade akaina yasa na same saukin masu bibiyata gefe gefe da gulma da munafurci,so bayan an sallame ni a asibiti i was left alone banyi waya da kowa ba har sai washe gari dana gama parking kayana dama yaune ranar da zan bar makarantar kwata kwata,So evrything was set in a car sai na fito inyi sallama da kawaye na,it was so emotional rabuwar kawancen university ina dawowa inagoge hawaye ban hankara ba naji naci karo da mutum a gaba na.
Daga ido na keda wuya na ci karo da khalid,I quickly gave him blank stare sabida ina daya daga cikin matan da basa son nuna ma namiji gazawar su akan feeling dinsu.
Ban sake fuska ta ba na tsaya muka gaisa normally,i also ignored the puppy face he came with sabida duk wanda ya kalle fuskar sa alokacin zai tausaya masa sosai,he try to xplain himself kamar yadda abba ya gayamin shima bai boye min ba yace min yana soyayya da aysha but he truly love me kuma matsayi na aransa bai xanca ba.
You knw arewa guys,musamman katagum zone guys thy are alwys claiming an basu mata daga gida kuma basa tsallake dokar iyaye bla bla,then on other part its was me,khalid ya na so in yarda cewa babu abunda ya sauya aranshi game dani infact im the love of his life kuma ko mutuwa nayi sai ya aure gawata.
His drama was so remorseful sai dai Allah ya kasa barin zuciya na ta yadda da dandanin abunda yake furtawa instead ma tsanar shi na faraji araina
Sosai,amsa daya na bashi sai na tafi na barshi awajen,nace masa yaje naji but i will think abt it when am better off the hurt, yace min babu matsala zai jirani kuma anytime na dawo masa am welcome.Daga wannan ranan muka rabu,i left atbu for good na koma xama agaban iyaye na nd khalid ya tattara inashi inashi yaje hutu gidan su acan garinsu,yau wata biyu kenan ban taba daukar wayata na kirashi ba bare in neme ganin shi
Duk iyawa na nayi domin na tsane shi amma nakasa,i was living a love_hate relationship in da nikadai ne nake shan wahala da lamarin tsanan.
I dont believe that what he did to me is fair,jiki na yana bani cewa khalid yaudarata kawai zaiyi Kuma ina tsoron kar in sake dashi da ayshan in lokacin auren yazo azo ayi min bias,Tun da na dawo gida nake yaqi da zuciyata wajen son in cire khalid kwata kwata araina koda zamu huta daga wannan confusion din dukanmu saidai nakasa iya yin haka. there is no a single day that pass by batare da na bata lokacina wajen yin tunanin shi ba Is asif am doing evrything posible to stay away from him but the more i try the more my mind push me to love him tirelessly,i cant deny the fact that khalid Aliyu waxiri is the love of my life,hopely my husband to be insha Allah.
A wani bangaren wasu lafiyayyun yan mata nagani sanye da red nd green graduation flyer wanda ya matukar yi musu kyau,yara ne yan shekara 22 but thy look bit matured sabida yadda Allah ya albarkace sassan jikin su da manyan duwaiwaka da dadaggun nonowa masu saurin dauke hanklin maza,
agaban wata mota suka tsaya suna yar hirar su daga gani basai ka tambaya ba dukan su proud graduates ne,baza dai akasa su a layin kyawawa ko munana ba but thy cokolate skin tone make them more bountiful nd attractive,except that dayan da ake kira da suna tasleem tadanyi toning bakar fatar ta da mai ta kara haske kadan,sunan dayan babe din yusra Da alaman tunda suka tsaya agaban motar itace take ta magana amma kamar tasleem ba niyyar jinta take dashi ba.
Tasleem tana juyawa zata bude murfin motar yusra ta dakatar da ita da dan karin sautin muryanta tace
"Tasleem,na rokeki da girman Allah Karki masa haka!
Ki tuna cin Amana butulci da yaudara ababe ne daban daban,sai ya iya yafe miki yaudarar sa da kikayi tayi amma bazai taba yafe miki butulci da cin amana da kike shirin tafka masa ba.
YOU ARE READING
BAKANDAMIYA
RomanceBudurwansa dayake mutuwarso itace amaryan Mahaifinsa..... BETRAYAL IS AN INHERENT PART OF LOVE........