Tafiya take sauri sauri saboda ranar dake garin cikin sauri ta isa gida tana shiga daki tawuce ta kwanta tana ta hada zufa qanuwar tane tashigo tace Adda kin dawone tace eh Nadawo ya gida tace lfy qlau ya mkrnt tace alhmdllh qiran sallan da aka farayi shi ya katsesu su ka tashi sukayi waje domin yin alwala se take cewa mama batanan na se tace ehh tashiga makwabtane sukayi alwala suka shiga domin yin sallah suna idar wa ayrah tafita domin daura abincin dare tana kunna gawayi sai taji sallamar maman ta sai tace har kin dawo ayrah sai tace eh mama ai tundazu humaira tace min kin shiga makota sae tace ya mkrnt tace alhamdllh fah ta gama hura gawayin ta daura musu towon masara miyan kubewa Dante haka har tagama da magriba