*ASSALAMU ALAIKUM*
*SUNA NA HASSANA D'AN LARABAWA. MARUBUCIYA TA YANAR GIZO. MASOYANA DA MASOYAN RUBUTUNA A YAU ZAN FARA SAKAR MUKU LABARINA NA GASAR MATASAN MARUBUTA MAI SUNA "BA ZATO!" INA FATAN ZA KU BIBIYE SHI KU KARANTA SANNAN KUYI MINI SHARE D'IN SA👏 KARANTAWAR DA ZA KU YI HAR KU FUSKANCI LABARIN SHI NE ZAI BAKU DAMAR YI MINI VOTING DA ZARAR NA KAMMALA SAKAR MUKU FEJI BIYAR NA LABARIN GABAD'AYA. DOMIN SAMUN NASARATA A WANNAN GASA NASARARKU CE*
NA GODE🤝🥰