HARISU KAKULA DA SOYAYYAR 👉 FARIS

2 0 0
                                    

A gaskiya rayuwa tacinza sbd kaine baka da kudi wannan yana da kudi wani naka baya da lfy kokuma wasu basu da lfy Amma sbd tsabar ya shin adalci kaine kariga zuwa amma baza,a kulaka ba sbd baka da hali kokuma Kai ba ma,aikacine ba Amma da zaran ansan kana da kudi wllh har sauri zakaga anayi amma wadancin koma sauraransu baza ayi ba yan uwa likitoci kuji tsoron ranar gobe kiyama karkaga kasamu dama aduniya kawula kanta dan uwanka musulmi akowane lokuta aikin da zaya saka acikin rahama shine muke bujire masa inatunawa da kayi abu mafi kyau arayuwarka duk Abinda zakayi kayi alkaihri karka wulakanta Dan Adam duniya bakurin zama bace karku manta yan uwa musulmai yanda talakawa suka shiga wani kunci wanda mai kudi wasu basa taimaka masa yanzu kudi sune Abinda yake samu acikin wuta ina nazari akowane lokuta yanda zana rubuta abinda yan uwa zasu qaru dashi akowane lokuta inasan nafarantawa masoyana rai amma nasan duk wasu suna sonka dole kasamu makiya hmm akowane lokuta inakuka 😭😭😭 yanda rayuwa take tafiya wannan zamanin ke duniya inazakije damu yauwa kaine gobe ba kaine ba Amma kana likita kakasa tallafama talaka wanda baya dashi sune abin taimako yanzu yanda suka shiga wani kunci wanda zaman garinku yafi karfinka kana da kauye sbd zalinci yayi yawa hanyar da zaka bi kawuce dole sai anyi maka jagora Amma karkaci wai ma,aikatane aaa wllh wanda suke takura maku sune zasu yimaku jagora kana cikin gari bazaka gane haka ba wllh duk abinda zakaji ana fada dagskene wllh babu karya wannan zahirine labari da bakaji agidan rai doyo gwamnati tahana duk abinda kaji yayi yawa ana fada wllh akwai wani baban ma,aikata wanda akataba hmm am sorry please 👏👏👏 duk wanda yaji banyi dai dai ba dan Allah kuyi hakuri Yan likitoci Dan allah Dan ANNABI MAHAMMADU S A W 😭😭😭👏👏👏👏🙏🙏🙏🙏kugyara hala yanku karka manta lokacin da baka dashi duk abinda kagani Allah shine mai ba kowa da kowa kuma shine mai hanawa muyi nazari da tunanan haka ya Allah kasa mudace ya Allah kasa mucika Kyau da imani Ameen 👏👏👏👏👏👏👏👏👏 YA ALLAH YA UBANHIJJI INA ROKONKA BADAN HALIMMU BA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH KAINE MAI KOMI DA KOMI KAINE KAYI QASA KAYI SAMA KAYI GABAS KAYI YAMMA KAYI KUDU KAYI AREWA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN SARKIN MULKINKA ALLAH DAN HASKE KUDIRARKA ALLAH DAN HASKE KABARKA DAN HASKE DAN AMINA BIYYE ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY YA ALLAH KATSAREMU DUK INDA MUSULMAI SUKE AMEEN SUMA AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH
👇👇👇 DAN ALLAH INASAN DUK WANDA YAJI BANYI DAI DAI BA YA GYARA MANI A GASKIYA BANYI BOKO BA AMMA NASAN SAU TARI DA YAWA BAZASU YARDA DA HAKA BA NABARKU LFY 👏👏👏🙏🙏🙏🙏✍️👇DAGA NAKU 👉 HARISU KAKULA DA SOYAYYAR 👉 FARIS

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 29, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

harisuisya6@gmail.comWhere stories live. Discover now