CHAPTER 51

21 6 4
                                    

In The Living Room Of Alhaji Kabir

Deedee came into the living room with aunty saratu the maid, where Ammy, ummy, and Inna Salmati were seated and laughing at the scene that just happened a minutes ago.

Inna wallahi nayi ta nemanki ban ganki ba Sai Deedee wacce idon ta yayi ja
As she sat beside her mother

Hajiya chan naganta bayan gida Tana kuka, Wai ta Bata basan hanyar komawa ciki ba said aunty saratu smiling

Allah sarki baiwar Allah nasan ta tsorata ne ai said UMMY
Ya sunanki yarinya

Sunana Khadija, but Ana kirana Deedee

Masha Allah, Tau ya Isa bari kukan haka, Kinga ai Baki Bata ba ko said UMMY

Ya akayi mama Kika Rabu da su Teemah, da baa tare kuke ba asked Ammy

Eh na shigo in sha ruwa,Sai na shiga dakin wannan dayan yaro Sai ya dinga min ihu, Dana rikice na gudu shine na rasa inda zanbi Kuma said Deedee with a childish voice

Kema ai rabbi ya Kara wallahi, tinda dai bakyaji, bakya iya Zama guri days said Inna Salmati

Haba Salmati, ki daina Mata fadan, Shima ai harda shi da ya Mata ihu akai, zubair be ko? Asked Ammy

Yes Ammy shine, har cemun yayai Wai mahaukaciya replied Deedee

Zubair!! Zubair!! Called Ammy

Naam Ammy am coming

He came down stairs in a blue jean and a red shirt, his hair looking gorgeous, well today he somehow look like older Ameer, but Ameer is finer

Sannunka da Zama cikin daki, bayan duka brother's dinka are outside.

Ammy I was just doing something in my room be

Eh gaskiya kam, shouting at this poor thing ko said Ammy pointing Deedee

Haba Ammy, so she reported me to you, she just bumped into my room fa without permission and you are scolding me because of her said zubair
  Aunty saratu kina ganin Ammy ko, no bazata shigarmun ba Sai wannan zata shigarwa ma

Haba Ammy, kinda San wallahi Deedee bataji, kikasan ita me tace masa said Inna Salmati

Exactly Inna Salmati, mahaikaci fa takirani, Kuma ban Mata komai ba said zubair

Karya make, kece Kika Fara ai, Sai no Kuma na rama, yanzun kazo kanaso ayimin fada said Deedee

Keda kikeson hadani da mahaifiyarka fa said zubair

Oya ya isheku, badai gane hajiya kinsamu Karin Yash and Teemah said UMMY smiling

Wallahi Kam, zubair just go please, because I can see a shirye kazo said Ammy

Actually I was going out, to go pick Abhi kafin Ameer ya warware ya koma office

It's alright you may go Allah ya tsare said Ammy

Ummy Sai anjima ko

Yauwa zubair

Dan Allah yaro kayi Haquri da Deedee said aunty Salmati

Oh please, bakomai Inna Salmati, nasan yarinya ce

Kambalai, kingani ko Inna kin saka yanan kirana yarinya ko

Ke Dan Allah yimin shiru, tashi kije kitchen ki Taya Aunty saratu aiki da wannan bakin surutun nake shouted Inna Salmati

Zubair left the house happy that they scolded Deedee, and Deedee went to the kitchen angry that her mother scolded her in front of him
And that was when Teemah, Yash And Khalil walked into the living room

💔Trust And Betrayal 💔Where stories live. Discover now