RAHILA PASSION

5 0 0
                                    

: *_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga  shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________**RAHILA PASSION*

NASMAH KOKO (GENTLE)

       Bismillah hirrahma nirrahim ,hello guys takuce Nasmah koko 🌹,Yaudai Allah ya nufe Ni da fara kawo muku my first novel mai taken *RAHILA PASSION*wannan ƙageggen labari ne mai cike da fadakarwa ,nishadantarwa dakuma ilimantarwa , I dedicated this book to my aunty Hauwa Salisu Haupha.💓
  
        * Page 1️⃣
Tafiya takeyi kaman batason taka kasa,tun daga wajen makaranta ake shouting ana ta kiranta kasancewar yaune first day da aka dawo Holliday,wasu matane da gudu suka rufa kanta tare da rungumeta ,"yar isss ashe kingaji da zama gida". cikin yanga da shagwaba ta tanka ta ,"Baki da hankali sai kace bakisan zaman haushi  nakeyi ba mtsss ".kallon ta sukayi dukansu suka fashe da dariya suna fadin diyar Amarya 😁,afusace taje Kai musu duka  kenan sai aka buga assembly. **********
   Asalin labari
    Alhaji muhammadu asalin dan garin adamawa ne  awani ƙauye mai suna Yankari anan aka haifeshi Amma mahaifinsa Yana kasuwanci ne cikin garin Yola yana da shago inda yake sayar da Atampopi  ,akan hakan ya yanke shawaran maida matarsa da Ɗansa Muhammadu tare da Ɗiyansa mata biyu Safina da  Maryam Yola inda yakama musu haya ,lokaci  natafiya har Muhammdu ya girma yakai munzalin aure ,inda ya samu Amina yar mutan kano Wanda itakadai ce ga Mahaifinta Alhaji mukhtar shaharraren Dan kasuwa mazaunin kasar waje anyi biki anci ansha inda Muhammdu yakama Gida a garin kano kasancewar nan yake aiki saidai Kash mahaifiyar shi batason matar shi ko kadan ,haka Ƙannen shi ma ,sundauki Karan tsana sun axamata akwana atashi Amina tahaihi Ɗanta namiji ranan suna yaro yaci Mukhtar 💃murna wajen Alhaji Mukhtar ba a magana ,bayan shekara biyu Amina tasake haihuwa inda tahaifi santaleliyar Ɗiyarta RAHILA,duk wani son duniya Amina da Muhammdu sun azama Rahila shi tun tana 3years aka sata makaranta  ,Dangin Muhammdu Sam basu son Amina balle Ɗiyanta burin su Amina tabar Gidannan acewarsu ta asirce musu Dan uwa da ita da Ɗiyanta ,haka wajen wulaƘanci basu mata da sauki ,abun yafara damun Amina ,wata rana Amina tashirya Ashrab ( mukhtar) da Ƙanwarshi Rahila zasuje Ƴola gaida surukanta Muhammdu ne yaja  su har Yola ,da zuwansu yaran suka nufi wajen kakansu kasancewar sun Saba dashi ,sosai yaji dadin ganin su Aiko Umma naganin su Tasha toka kasancewar Rahila tanada kaudi saita je gurinta tana fadin "Umman Daddy munxo "wani harara ta jefa mata kuma duk a idon Amina ,Daddy ne yashigo da kayansu cikin Gidaa ya bude Ɗakinsu  suka shiga,tunda sukazo Safina da Umma sai murmushi suke ,nann dai suka kwashi hijabinsu da azaman fita ,ko Ina zasu. ❔❔❔❔❔

Don't forget to share and also comments,😫😫😫,,,I love you alll
[8/25, 7:20 PM] Seeyerh Koko: [7/13, 11:52 AM] Nasmah Koko🎉✏️📚: RAHILA PASSION

By Nasmah koko
     Bismillahir Rahmanir rahim .
naji dadin yadda kuka nuna jindadinku, thank you my heartbeats.

page2️⃣*
Adaidata sahu suka shiga suka cewa mai napep GRA zaka kaimu ,,,,,daidai wani katafaren gida aka sauke su umma ce ta bawa mai napep kud'i safina jikin ta har rawa yakeyi,gate suka fara nocking maigado naga yabude musu tare da gaidasu,"a a ah hajiya safina kece bismillah kushigo ,wani shu umin murmushi tayi ,a ha.. sani hajiyar tana ciki daiko? ko amsa bata tsaya jiba sukayi ciki.woww shine abinda yazomin a rai lokacin da nayi tozali da wannan fallow ,gaskiya yahad'u iya haduwa.wata matace tafito tana musu sannu da zuwa ga,'' a a maman safina yaushe rabo ,wallahi hajiya kwana biyu ayuka sunyimin yawa ,''safina ce ta dur'kusa  har 'kasa tagaida ta cikina sakin fuska ta amsa ''umma asma'u fa,ehhh safina tana dakinta tana shiryawa zataje biki,dasuri sauri tanufi part inta'''''sai tsaki take gashi duk ta hargitsa da'ki ,yarinyar ba'kace amma saboda ba'kin bleaching  takoma fara tas,tanada tsawo daidai gwargwado da wani hancinta kaman nawa😜''Saiji tayi anbanko 'kofa ,afusace tajuya wai wane mahaukacine ,a rud'e safina tace aunty na labari nakawo miki,chak. Asma'u tadakatar da saka da'n kunnen ta ,tazo kusa da safina,''kaddai kicemin muhammad yadawo ,wani farrr da ido safina tayi tana fadin kedai tashi kishirya ,,mi'kewa safina tayi tana taka rawa😃....
     'Bangaren su umma kuwa sai tattaunawa suke yadda za ayi muhammaduba ya aure Asma'u
[7/16, 12:06 PM] Nasmah Koko🎉✏️📚: RAHILA PASSION
  
  by Nasmah koko(gentle)
Bismillah hirrahmanir Rahim,✏️✏️📖📖

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 16, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RAHILA PASSIONWhere stories live. Discover now