GARGADI

35 4 1
                                    

Assalamu Alaikum.
Bayan sallama yan uwa masu karanta litattafai a shafukan YouTube, kusani. Wallahi tallahi ina rantuwa da Ubangiji mai tsalki, dik wacca ko wanda nakama ya karantamun littafe batareda izinina na ba, kotu ce sata rabamu dashi, kai Ibn hamza kake ko waye kajira kaga abunda zan maka.

Wannan kashedi ne ga dik wani mai mayar mana na da littafai audio batareda izinin mu ba, da masu dorawa a wasu shafukan. Idan kunne yaji gangar jiki ta tsira.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 17, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

GARGADI Where stories live. Discover now