page 1 to 5

24 0 0
                                    

Tafe yake a cikin rantse tsiyar motar sa kai da gani kasan cewa kydi sunyi kuka a gurin a kalla motar zata kai kima nin million  15 ko fiyeda haka ,sanya yake cikin shadda blue wadda kudin ta zai kai 100k fuskar nan ta sa manne da black shade  sam ba ala mun faraa a fuskar sa waya yake tamkar mace,

Mom am sorry as i said i was on my way please, to shikenan  Allah kawo ka lfy take care of your self dear kai ya kada mata tamkar yana gaban ta ya ce, wayar sa ta iphone 13 pro max ya cire  daga kunne, ci gaba yayi da driving din sa yan sauraren wakar enisa ta count of blessing a hankali yake bin wakar a labban sa har ya shigo wata tamtsetsiyar unguwa ,kai da gani kasan sai wane da wane,horn yayi mai gadi ya bude gate batare da ya amsa gaisuwar da yake mai ba ya shiga cikin mansion din gidan.

Gurin da aka tana da domin ajiur moto ci can ya nufa

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 12, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ni da Prince umarWhere stories live. Discover now