INTRODUCTION

362 26 6
                                    

Sunan labarin MATAR MUKHTAR.

Wacece matar Mukhtar? Menene Labarinta?
Tukunna ma, wanene MUKHTAR?
Mukhtar din yana ma da mata?

Domin jin yanda zata kaya ku biyoni.

Za a fara posting ranar laraba, 26th/April/2023 in Sha Allah.

Za a dinga yin posting ne a telegram.

Ba kyauta bane, akwai kudin karatu.
Domin Karin bayani a tuntubeni a 07037834664.

Sai mun hadu 😍.
Za mu sha labari 👂💃💃.

MATAR MUKHTAR Where stories live. Discover now