Page 1

0 0 0
                                    

“Wallahi na dawo na same ku a nan sai na muku duka”Azaan ya fada yana futa da sauri alamu sun nuna sauri yake zai je wani wurin “kunga ku tashi mu shiga ciki kunsan halin yaya Azaan yancu sai ya sa belt ya cuda mana jikin mu ba ruwansa tunda dai ya mana warning”Fauzah ta fada tana tashi “nidai gsky ba inda zanje Allah ya dawo da shi lfy shikenan ace mutum baida freedom din da zai sha fresh air”Jaida ta fada tana turo baki“ok jaida asha resh air lfy mu dai muna son lfyr jikin mu koba haka ba prince”Fauzah ta karasa fada tana kallon kanin su da yake a tsorace“sis mu tafi ni bana so yaya ya dake ni am afraid”Rahim wanda ake kira da Prince ya fada,Fauzah da Prince suka kama hanya suka nufi wani tafkeken 3 story building da yake a kalla 3 metres nesa dasu,suna shiga sama suka hau suka tarar da Amaa[Maman su]tana zaune a sitting room tayi balancing akan tafkekiyar 3 seaterdin sitting room din waca take maroon&milk in colour ta sauko da glasses dinta har hanci kasan abunka da mai hanci yayi mata kyau sosai Aljazeera take kallo fadawa kanta Rahim[Prince] yayi yaba cewa “Amaa gobe Abaa zai dawo ko” “yes prince in sha Allah”waca aka kira da Amaa ta amsa tare da sakin wani kyakyawan murmushi tana jawo shi jikinta
     Fauzah ta bude baki kenan za tai magana taji ihu kamar na jaida sai kuma taji ana cewa“tunda ke dai bakya jin mgn naga wanda zai gaji btw me&you stupid ai sai da na muku warning tun daxu amman ke daya ke kan kwakwa gare ki kika kiji wato kya ce kayi na banxa sbd ga dan iska aikuwa indai baza kiji mgn ba ni kuma kullum cikin dukan ki nake idiot”Azaan ya gama fada ya biyo jaida da gudu ta hawo sama tarar da su Fauzah tayu akan hanya suna kokarin saukiwa sbd irin ihun da suka ji jaidan nayi da gudu tayi bayan Amaa ta rungume ta kakam tana kuka  “me ya same ki jaida talk to me meye”Amaa ta tambaya “i think fa ita da yaya Azaan ne”Fauzah ta fada****
This is the end of this page i hope zaku ji dadin sa kuma ku biyo ni dan karanta sauran labarin
Author:Ladifa Yahaya Ajinga

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 08, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Dolena ceWhere stories live. Discover now