"Haihuwar mu kaddarar ki ce son zama da mu zaɓin ki ne, ba sai kin yi hakan zamu fahimci me kika yi ba zamu karbi hakan a matsayin kaddarar da ta kanzo wa kowanne bawa ba tare da zaɓi ba".
tana faɗin hakan ta fice fuuu kamar wacce zata tashi sama
***
"Bani in sake gani".
Tsayin wasu mintuna yana kallon hoton kafin ya ƙara da
"Kace da haɗuwar ku zuwa auren wata hudu, tabbas da ace kun ɗauki wani lokaci kafin hakan nima dole zan yarda. Kai ma kuma kasan dalilin da yasa nace haka, nakasa yadda wai matar da ka aura, ta tare jiya yau kuma ta haihu kuma abinda aka haifa kamar ku sak".
"Nima ina cikin ruɗani wlh Deee, ina son sanin yadda aka haihu a ragaya."
***
Ba tare da zato ko tsammani ba motar ƴan sanda ta bayyana a filin kamun, kai tsaye wajen amaryar suka isa ɗaya daga cikin su ya ce
"Kece Fatima Salisu?"
"Eh ni ce".
Ta faɗin hakan cikin tsoro
"You are under arrest!"COMING SOON
YOU ARE READING
NESA KUSA
Mystery / Thriller"Haihuwar mu kaddarar ki ce son zama da mu zaɓin ki ne, ba sai kin yi hakan zamu fahimci me kika yi ba zamu karbi hakan a matsayin kaddarar da ta kanzo wa kowanne bawa ba tare da ta bashi zaɓi ba *** Ba tare da zato ko tsammani ba motar ƴan sanda ta...