TAUHIDA

7 1 0
                                    

Alhmdllh Allah na gode ma daka bani iko da kaimin rubuta wanna litafin

Wanna shine litafi na na farko,,.DAN ALLAH ku bani hadin kai da taimakon ku Dan in cin ma buri na

Kuma Sannan litafin ze iya zuwa a book 1 and 2 ne duk da ma ban da tabaci

NA GODE💕💝🥰

"TAUHIDA!!!!!!",Seda aka kira sunan ta kusan so shida kafin ta fito daga bayin,,. Wani wando ne jikin ta Wanda iya kanshi knees dinta,. Be wani kama jikin ta ba dan babba ne wandon me launin baqi se wani Riga daidai waist dinta irin baggy shirts din nan da hoton One piece crew a jikin rigan and her long beautiful hair na resting  a shoulders nata,.. hannun ta dauke da brush tana tafiyanta kaman Bata damu bah,.. Bude kofan dakin tayi tace ""what is it"me aikin so asma'u Wanda tasan halin ta rass tace "kiranki ake,."wani harara ta wasa mata kan tace"kice zanyi brush ne., and me ma zanyi ne haka"Dan nunfashi asmi taja kan tace "abinci aka gama,. Kuma kin San Alhaji baya yarda da kin zuwa dining"" Dan Daria tauhidan tayi kafin ta hada rai tace "toh I'll be there"tana kaiwa nan ta buga kofan ta rufe,..

Kumawa tayi bathroom din tayu brush tunda Daman already tayi salan tana fituwa ta dauki phone dinta na kanfanin Apple, iphone 15,. Tana suka ta a aljihu ta fita,..

TAUHIDA dukanin wani gata da Jin Dadin rayuwa da farin ciki ta sanshi,,. Sabuda ba kadan ba daddyn taya gama Gina rayuwan ta da kudi da Jin Dadin,.. Dan komi take so da buqata se yayi mata shi,..ace wanshi itace Wanda Allah ya bashi a masayin diya, Gani yake kamar idan be mata ba waze ma ,dan haka kudin shi da kumi nashi itace,..

ALHAJI ABDUL'AZIZ .ba qaramin me kudi da tarin dukiya bane dumin shi din DG ne na population., Zaman sa Katsina yasa yaci arba da HADIZA  SHEHU IDRINS wato mahayfiyan Tauhida kasan cewan shi me kudi Kuma me tarin dukiya yasa har ya samu shiga a danjin ita HADIZA,

Dumin baban nata bala'in kudi ne dashi bana wasa bah, da gidaje, plazars, da companies,  and much more,,

Tun sanda hajiya Hadiza ta haifi Hida Bata qarra samun wani cikin ba bare a kaiga miscarriage,
Duk yanda suka so samun wani cikin, ama abu yafi qarfin so, tun suna trying har soka dena

Haka yasa Alhaji ABDUL'AZIZ, sake wa ersa dama da kudi masu tarin yawa da kawri,. Tana rayuwan ta ne batare da sanin talawci ba bara pattara, a kulun Mami( Hadiza) tana iya bakin kukarin ta naga tana aikin gida, da girki ama daddyn ta yaki bari Koh kadan

A sanda take da shekaru 13 Mami ta fara sata aikin fixing dakin ta, Koh da tayi beyi bah Mami na mata fada se Alhaji, ya fara cewa tunda abun haka ne toh tama bar aikin tunda ai ba ibada bane

Hakade Mami Bata hakura ba tacigaba da sata wasu abun a buye, a ma abuyaci tura,toh a Ranan da akace ta suya omelette eggs Wanda ma base tasa Mai kumai bah,. Mami tace ta pasa eggs din a flying pan se ta sa maggi idan yayi se sauke taci da kanta,

Kamar abun arziki ta fada eggs din tasa maggin toh fa wurin juyawa ne ta bege handle din pan ni ya tashi se yayi kan hanun ta,. Allah yasa daddyn nata ya shigo nemanta yayi saurin janta

Ita Kuma daman basan abun takeyi bah kawai ta hau kuka tana it almost burn her, haka ya talafeta da hannu daya, dayan Kuma ya kashe gas din dashi ya fita da ita,.. 

Toh Ranan ne yayi wa Mami a very concrete  warning na karta sake barin Mai yarinya a kitchen,.......

Tana Sakuwa daga kan benan tayi dining, a nan Taga iyayen nata, da murmishi a fuskan ta kayi hugging daddyn nata yana daga zaune, tace "morning daddy" yasa hanun shi kanta yace "morning my angel, Allah ya miki albarka" Ameen tace Mai kafin tayi hugging Mami tana me gaishe ta itama albark tasa Mata kafin ta nemi wuri ta zauna

Abinci Asmi ta fara serving din so, scramble eggs, da Chips se sausage sauce, ita da ba cin wani abinci ta cikayi bah eggs din kawai da sausage din tasa a plate, Koh fara ci batayi ba wayarta tayi raining, da sauri tayi pecking tana sawa a Kunin ta" hey, how are u hope u're fine and healthy, no but maybe In an hour or two, okay I'll see u there" tana sauke Wayan tayi saurin tusa eggs din a bakin ta Mami ne ta kale ta tace" Ina kike Shirin zuwa haka, karfa ki shake," seda ta cinye na bakin ta Sanan tace " client nake da wlh and Kinga Koh wanka banyi bah" dan hararanta Mamin tayi Kafi tace" to kici a hankali mana"

Kai Bata bari takai Aya ba ta tashi da sauri"Mami, daddy Sena dawo" Dukan so lura da ita kawai sokeyi Dan so Basu ga anfanin aykin nan Bata bah

Tana tashi tayi sama da gudu, tana shiga dakin tayi bathroom tayi wanka sharp, sharp.. ta fitowa tayi gaban mirror tana drying gashin ta, Sanan tayi closet din ta, Gani tayi batada time din duba abunda zata sa, kawai seta dauko Jump suit black sleeveless se ta dauko red leather jacket tasa, kitso biyu tayi ma kanta
Se ta daura scarf ta Dan bar ta gaban, dayake leather jacket din ya kai har knees din ta toh ba'a Gani jikinta, se ta feshe jikinta da turare

Da sauri ta Dauki Vail da jakan ta tayi exiting dakin, Tana sauri tana kukari sa veil din a kanta da jakan ta a kafanta,

Takai wurin parlour zatayi dining kawai taci karo da mutun, ba zato ba samani, ita tama zata Asmi ne tace" haba mana Dan Allah kina Ganin sauri nakeyi inada client shine Zaki fito Baki kallon gabanki" ta karake mgn tana daga kanta

Mutun ta Gani Wanda batayi samanin, Ita bama ta taba Ganin Shiba bare Kuma ta sanshi, Dan ja da baya tayi Dan ita kam sauri takeyi zuwa tayi sata wuceshi taji an riko hanun ta, wani irin bakin ciki taji dan Bata son Bata lokaci "mene Kuma Dan Allah" ta fada tana fincike hanun ta ama Taga ta kasa Koh kadan, hanun nata ta kalla Wanda ya rike gam kafin ta daga Ido ta kalle shi " kece tauhida" yace mata Yana me kallan cikin idon ta " Eh nice, Dan sakeni Koh" ta fada tana kukari fincike hanun ta daga nashi, Ganin haka yasa ya sake ta, Dan baya yayi  yasa hanun shi daya a aljihu " Aunty Hadiza na menanki" ita duk sotake ta bar gidan Dan tana son business dinta sosai wlh, turo bakin ta tayi "toh naji, tana Ina" shi mamaki ma take bashi, Koh Ina zata oho" living room" ya fada, Koh Jira batayi ya Kara fadin wani abun batayi bah tayi  gaba abunta tana wuce wani hallway se gata a palour din, tsaya wa tayi Domi ita Kam Bata kawnan ta gansu Koh a hanya bare a gidan so

Aunty Hauwa ta Gani a kan Italia coach din zaune Tasha wani uban leshi ja Wanda ya Kara fito da kalar fatan ta, Dan matar farace , Tasha wani janbaki da wasu abun wiya da Dankune, tasa kafa daya kan daya kace gidanta, Zulaihat wato er ta na kusa da ita tana wani cin chewing gum kamar tsohuwar Maya, taci uban make up da wani  tight pink jeans, se light purple top da wani uban black high heels, kallon so tayi Kafi ta dauke kanta ta Kali Mami," Mami I'm going" wani harrara Mami tayi maka " bakiga mutane bane, Dan banace baqi bah" ita de Hida tasan ba kadan ba Aunty Hauwa ta tsaneta ama ta rasa  mesa idande Mami na nan Bata taba munawa, hasali ma yi take kamar hidan de tafi tsanan ta" morning" kawai kace mata can kasan wiya

💞💞💞💞

I know!!!🙄 I'm being to fast but please forgive me, I'm a little nervous, cos it's my first time, but give me a chance okay 😥🥺

Please 🙏 I need ur comments they mean alot more than u can think 😌💯💯

If it reach at list 10, I'll update

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 10 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

TAUHIDA❤️🖤Where stories live. Discover now