MATAR SARKI
Nihal yarinyar Sarkin Jigawa ne,nihal ta tashi tun tana ƙarama da rashin kunya da rashin tsoro.
Nihal kyakkyawa ce chocolate colour ce ga gashi Masha Allah,tana da ido daidai gasu fari tas,kallo ɗaya zaka mata ka gane ita ta cika mace,shekaran ta ashirin.sarkin yana da yara biyar.
Akwai zahir shine yaron shi babba se batul na biyu wanda tayi aure se nihal se Hamid se er autar su noor.Malik Sarkin garin Adamawa ne, mahaifin shi bai daɗe da rasuwa ba aka ɗaura Malik sarauta.
Malik irin mazannanne da ko wace mace take so,ko a ina na miji yake toh Malik ya kai wurin gashi da kirjinshi ba kaɗan ba.
Malik yana da mata ɗaya da yaro ɗaya.sunan matar shi samha akwai ta da nitsuwa da hankali.sunan yaron shi munir kuma shekaran shi shida.
Malik fari ne sal irin farin fulani.yana da ƙanne biyu akwai nabil da rumaisa.Let's dive into the story❤️
YOU ARE READING
matar sarki
Randomlabari akan Sarkin Adamawa da yarinyar Sarkin Jigawa a auren haɗi. sarki Malik me zafi sosai da rashin son me Rashin kunya. gimbiya nihal me Rashin kunya da rashin tsoro. let's go❤️