MATAR SARKI
2
"Ke harma kin isa in kira ki kice bazaki zo ba,ke waye?".nihal ta tambaya tana janyo ta.
"Ke Ni kika mara nihal,to wallahi baki mare banza ba se kinyi nadama,Ni yarinyar Ahmad me zinari ne,in ke kina takama da sarauta Ni da kuɗi nake takama,se naga wanda zeyi nasara a cikin mu".zeenat ta faɗa tana mata kallon banza.
"Ohh haka kika ce toh ai shikenan challenge accepted,I love challenges because I'm always the winner".nihal tayi murmushi.
"Toh ai shikenan se nasa an ci ubanki tukunnan zaki gane". zeenat ta faɗa.
"Come on gani".nihal ta matso gabanta da rashin tsoro ko kaɗan.
"Ai zaki gani".zeenat ta wuce ta bar wurin.
Su rabi dariya sukayi suna Binta da kallo"i don't like people that se baki suka iya, at least da ta nuna min itama mace ce".nihal ta faɗa tana komawa wurin zaman ta.
Suna gama lectures ta kama hanyar motan ta ta shiga ta wuce da gudu kamar yanda ta saba.
Kiran wani tayi a waya bai jima ba ya amsa"i have work for you".ta faɗa tana murmushi.faɗa mishi abu tayi sannan ta katse wayar ta cigaba da driving.
A hanya wayar ta ya fara ringing,ɗauka tayi"me ne?".
"Kin tashi ne kizo ki ɗauke Ni mota na ya ɓaci a hanya".Noor ta faɗa ta cikin wayar.
"Don't you know how to be polite,in kin kowa se ki kira Ni".nihal ta katse wayar.
Bayyi minti ɗaya ba Noor ta kara kiran ta.
"I'm sorry nihal, please can you come and pick me up". Noor ta tambaya ta cikin wayar.
"Where are you?".
"Galdimawa".
"Ok I'm coming".ta katse wayar sannan ta juya.
Tana iso wa se ga Noor a bakin titi tana tsaye,tana kallon ta taje ta shiga motar.
"Thank you sis".Noor tayi murmushi.
"Why did you call me,don't you have brothers?".nihal ta ɗeba a guje tana gyara glasses nata.
"Kai nihal naga ai kece zaki taimaka min da wuri shesa".
"Kar kisa yanzu na sauke ki".nihal ta faɗa tana kallon gaban ta.
"Sorry".daga haka basu kara magana ba har suka isa palace ɗin.
Suna isa taje tayi parking suka fita suna kama hanyar side nasu.
"An gaishe ka Sarkin Adamawa".wani ya faɗa yana tsuguna wa ta gefen su.
"Ke nihal sarki Malik yazo".Noor ta faɗa daidai lokacin Malik yazo wuce wa a gaban su.noor tsuguna wa tayi tana sauke kanta.ita kuwa nihal ko kallon shi batayi ba tayi wucewanta.
Tana shiga side nasu a fusace ta wurgar da jakan ta tana baƙin cikin mesa suka haɗu dan ita ko kallon Malik bata son yi.
"Nihal kewai me yake damun ki ne,yanzu kinsa se magana akeyi kinƙi gaishe da sarki".Noor ta shigo tana ɓata fuska.
"And do you think I care".nihal ta mata wani kallo kafin nan ta shiga ɗakin ta tayi wanka tasa wani material brown da baƙi se tasa gele akan ta Kafin nan tayi sallah se tazo parlour ta zauna,tana zama wata maidservant ta shigo ta tsuguna ƙasa.
"Greetings my princess the king said I should call you for lunch".
"Ok".ta faɗa tana tashi dan itama yunwa take ji.
YOU ARE READING
matar sarki
Randomlabari akan Sarkin Adamawa da yarinyar Sarkin Jigawa a auren haɗi. sarki Malik me zafi sosai da rashin son me Rashin kunya. gimbiya nihal me Rashin kunya da rashin tsoro. let's go❤️