WAHALAR RAYUWA 15-20

268 4 0
                                    

UMMIN ABBATEE 😘
          
          15~20

WAHALAR RAYUWA😪😪

An kai amarya an fara wuce wa da ita gidan iyayen mijinta ankarbe su  kadaran kadaham ba laifi.....sannan aka wuce da ita gidan mijinta da ban isa da gidan iyayen nasa.............tun daga ranar yan uwan miji suka tsangwame ta kowacen su da gidan mijinta amma sai su baro suzo gidan ta suka nuna mata isa da gadara itadai taki fadama kowa abunda dangin miji da uwar miji ke mata......dan uwar mijin ko buki  akeyi sai ta ce yakawo ta tatayasu aiki koda zata je sai kowa ya watse yabarta ita kadai kamar mayya tayi ta aiki sai kace baiwa kuma ko mijin yazo bata fada masa duk da yana yawan tambayan ta idan yaganta cikin damuwa.......   

SHEKARA DAYA BAYAN AUREN.... 
WATA rana kamar yanda aka saba kawar mamansu sly zata aurar da yarta sai maman shi takirashi awaya akan ya aiko da fateema tanaso tatayata aikin bukin yar kawar ta......shidai yana mamakin irin wannan hali na mamarsa ace duk yawan masu aikin gidan su amma sai yakai matar sa taje tata wahalar aiki yarinya ya dauko ta abun shaawa amma yanxu sai rama take tayi gashi ko na tambaye ta ko akwai wani damuwane amma sam bata fada min komai ya girgiza kai gaskia ba kalau ba inada feeling akan zuwa gida da umma kecewa makaita kullum bakomai Allah yakyauta.......
..ya isa gidan ya kwalla mata kira my teema kina inane m back yafito da murnar da ga cikin kitchen tazo takarbi jakarsa ta ajiye asaman centre table sannan ta juyo shiko yananan tsaye yana jira tayi abun da tasaba yi masa aduk lokacin da yafita yadawo..#welcoming hug#(ba duka matan mu ke maazaje ba wasu sunayi afarkon aure wasu suna dorewa wasu ko denawa suke wai sun tsufa😜 )ta rungume shi yadagata sama tayi kissing goshin sa saboda sly badai tsawo ba haka yasaba mata shima sai dagata sama tayi kissing goshin ta daga nan sai ya direta tawuce wurin dinning ta tsiyayo masa ruwa a cup takawo masa bayan yasha ne yace fatee na yar albarka ko a lahira Allah yahadani dake kizamo shugaba acikin  matana tace Amin my hubby yanxu katashi muje na cudaka sai kayi lunch yace fateema mum takirani fa gaban fateema yafadi tace me tace tace sunada buki wai tana nakaiki kidan taya ta aiki tace to shikenan bakomai kayi wanka kaci abinci sai ka kaini yace angama matas........... bayan sun fito daga gidane suna cikin mota zai kai ta gidan su yace yadai matas tace kalau mijin yace naga kinyi shuru tunanin me kikeyi tayi dariya tace tunanin me zanyi ina tare da mijin yace fatima kenan kedai ko bata miki rai akayi sai kinyi dariya Allah yakara miki hakuri da yan uwana fateema tace laaa aynima yan uwana ne karka damu......sun shiga  gidan da sallama mum ta juyo ta kallesu ta kauda kanta suka karaso cikin palourn suka duka suka gaisheta idon ta na kan danta take amsawa fatee gaisuwa tamike takoma saman kujera yace mum gata nakawo ta tace naga ta ay ko goyata  kakeso nayi?sukayi shuru  baiji dadin abunda hajiya tace ba.....ki tashi dama kajine nakeso ki yanka min kisoya kiyi ppr chicken yayi dadi kuma dan idan baiyi dadi ba sai kin cinye kin siyo wasu da kudinki kin karayi wallahi dan ba sunana saratu ba .......zaiyi magana tayi sauri ta dafa hannun shi ta langwabar masa dakai alaman yayi shuru tamike yafita tsaye zata wuce palourn mum tace ke tsaya wai haka zaki zauna ba haihuwa sai dai kici kiyi kashi?ita fateema maganan ma tazo mata abazata tace mum tace eh mana kin kura min ido karki lasheni mayya kawai shekara daya kenan ko bari bantaba ganin kinyi ba kai mindau ko tataba yin barii?yajuyo rai abace yace haba mum menene haka wai ta ce to ubana bazanyi  magana ba saboda ina tsoron ta kome to wallahi dan ma kisani idan ke juyace dana kuwa bazai zauna dake ba dole yasake aure dama me akeyi da yayan buzaye mtsw gayyar tsiya tafi kifara dan Allah lokaci na kurewa.....jiki ba kwari ta fita daga palourn ta wuce kitchen din dan wai mother's nyt zasuyi gashi kuma yanxu lokaci ya kure................Haba mum meyasa kikeyin haka dan Allah kidena banajin dadi sly ne  kemagana da mahaifiyar sa tace sulaiman kai kaja koma menene sai da  nahana ka kaki hanuwa. ...........

by rukky😘 *luv u*

WAHALAR RAYUWA Where stories live. Discover now