PART ONE:Chapter1

1.3K 57 1
                                    

GOMBE { Tumfure}
Wata yarinya nah hango sai buga sauri takeyi ga damara ah kunkuminta daga gani kasan fada xataje Arfah dan Allah kitsaya naace miki nayafe mata ina wacce aka qira da Arfah taace "wallahi inkingah na koma to sai bayan naci uban yarinyan nan ne" [nikuma Ashfeen naace dole inje inji qoqop]. Inah binsu abayah sai nahango Arfah ta je dagudu tah maka wa wata budurwa mari, ido nabude dan ganin yarinya Yar 14yrs tamari budurwan 18yrs "Kut wacce yar iskar ce tamareni" wannan budurwar tafada, " niice nan na mareki koh xaki raama ne ?" Arfah tafada taare da qara daure damaran kunkumin ta " kika mareni inah wlh na lahira se yafiki jin ddi " " hehehehe" Arfah ta bugah wani uban shewa wlh bade niiba sai da in uban..., kafin taqarisa wannar budurwar har ta make mata baki " kut me ni kika mara? In Arfah ni kika maara? Lallai wuyanki ya kai yanka wlh " nan dambe ya kaure tsakanin wannan budurwar da kuma Arfah, kan ayi yunqurin rabasu Arfah tayiwa budurwar jina jina " wlh da Arfah kikeyi sai kin gane kuranki" tafada taare da gyara rigan ta " kekuma Meemah ki tsaya kowa yana dukan ki baki raama wa kigani" wacce aka qira da Meemah takasa cewa komai sai Jan hanun Arfah tayi sukabar wurin .

Tafiya sukeyi amma gabadaya hankalin Meemah baya wurin itah tausayin Yar uwar ta takeyi " Arfah wlh kibi duniya ah hankali " Meemah tace wah Arfah " Mtsww nifah matsala ta dake kenan Wa azi sai kace liman koh malamin Islamiyyan mu" daganan Meemah tayi shiru tana tinanin yanda rayuwar Yar uwanta xe kasance.

LAIFI NAH NEWhere stories live. Discover now