CYPRUS AND EGYPT:
Yau yakasance Thursday ne kuma yau ne Mahbub da Naseer suke shirin dawuwa qasar su Nigeria.CYPRUS:
“ Mtswww Mahbub kalli waani sabon iskanci wai sai jirgin mu yasauqa ah Egypt kafinnan Nigeria wannan wani irin abu ne ” Inji wani matashin Yaro wanda daganinshi kaaga Dan iska
“ Hmmmmm” kawai Mahbub ya ayi furta wah sabida Surutun bashar yasoma damunshi.5:45pm Jirgin su ya sauqa ah SHARM EL SHEIK INTERNATIONAL AIRPORT EGYPT Wanda xasuyi spending kwana daya kafinnan su koma Nigeria.
Sun fito daga airport in su ka tari taxi daxai kaisu nearest hotel ah wurin kafin Gobe jirgin su ya tashi. FOUR SEASONS SHARM EL SHEIKH HOTEL suka sauqa sabida shiine nearest hotel daya ke kusa da airport. Sun shigah sunyi booking room kafin kowa yaje yahuta gajiya.
MAHBUB:
“ Bashar nagaji ba inda xani kanaji nh” wanda aka qira da bashar xai yi maganah Mahbub ya katse shi “ just get out I wanna relax” haka bashar yafita yana mejin haushin Mahbub akan qin raka shi Club da xai yi. “ Mtsww rubbish ace wai mutum sai kaace maaye kullum sai xuwa club” Mahbub yafada bayan yakashe wutan dakinshi ya kwanta.NASEER:
“ kasan Allah Ismaeel inbaka taashi bh xan tafi inbarka ” “ haba Naseer kai baxakabar mutum yayi bacci bh”
“ niide nafada maka kuma tafiya ta xanyi”.SHARM EL SHEIKH INTERNATIONAL AIRPORT:
MAHBUB AND NASEER:
Wani saurayi nahango sai xuba sauri yakeyi daga gani ya missing flight nasa ne, dana qaare mishi kallo sai nagah ashe Naseer ne. “ OH MY GOD yanxu shikenan nayi mssng flight nawa kenan,Mtsww danasani da ban jira Ismaeel bh wlh ” yana cikin wanna tinanin ne yaji wani abayan sa yana waya.
“ Hello baby wlh nayi mssn flight nawa ne shiyasa kikajini shiiru” (duk qoqari nah Dan inji me akecewa ah dayan bangaren nakasa, sai kawai jinayi yakashe) wayan yana wani yamutsa fiska kaman bashi yagama tsara maace bh “ Mtsww wannar inbah Mayya bah da saafe mah baxa tabar ni bh tabi tadami mutum”{ nikuma nace qarfe 11:00am ne safiyan lalle Mahbub} Naseer da ya tsaya kallon ikon Allah yayi murmushi yajuya yacigaba dah jimamin missing flight dayayi.
Naseer yagah shirun yayi yawa gashi se 4:30 wani jirgin xai qara tashi sai yayi making up mind nashi daya shigah gari. Yatashi yasoma tafiya kenan yaji anqira shi “ Are u Naseer Idris Bappah??” “ Yes I am, is anything wrong” yayi tambayan ah nitse. “ ka yasar da passport naaka ne dats Y ” “ Ohhh nagode sosai, buh in baxa kadamu bh xan iyah Sanin sunan bawan Allahn??? “ Sunanh Mahbub Ibrahim Gaddafi, and as I can see kai dan Nigeria ne ” “ Yeah daga Nigeria nake” “ ohhh yayi kyau pls nayi mssn flight nawa ne kuma gashi ba inda nasani shiine naace koh xaka rakani nan waaje cuz nagaji da xaman nan” yafada taare da miqe wa yana sa phones nasa ah aljihu “ Y not niima nagaji da xaman nan ”Gaskiya typing da wahala, Readers kuyi haquri xakunajina shiru na kwanaki wlh Test muke dashi .
Kutayani da adduaPls kindly Vote , Comment and Share. #ILYSVM
YOU ARE READING
LAIFI NAH NE
General FictionArfah-; Yarinya ce Yar kimanin 14yrs ah duniya, farace sol tana da tsayi amma ba sosai bh, fiskan tah yana dauke da dogon hanci Wanda ya qara wa fiskan tah kyau,bakinta de baxa acemishi pink bah kuma baxa ace black bh gashi nan de me kyau da shi, ga...