DUNIYA DA ZAMANI

955 45 1
                                    

DUNIYA DA ZAMANI

Na
SophieG

Na sadaukar da wannan littafin gabadayansa gareki yaya ta gari,er uwa me albarka da amfani,masoyiya me hakuri da fahimta Bilkisu galadanchi ina rokon Allah daya kauda idon makiya daga kanmu yabamu hakurin daukar kaddararsa aduk yanayin data zomana.

Ina rokon masoyana masu karanta littafina akan don Allah duk wacce tasan badon Allah take nuna tana kaunata ba to tadaina fooling dina saboda abinda aka ginashi badon Allah ba baya taba tasiri ina fatan an fahimceni nagode.

Meena parrot & mss softie (namesy)wannan shafin nakune nagode sosae da kulawarku agareni.❤

Bismillahirrahmanirrahim.

Page 1

Oga muyi sauri fa lokaci na tafiya kuma kasan aikin yau me tsauri ne kawai mu aikashi lahira mukara gaba kasan kuma zamuje wani operation kuma duk ayau dinnan,

Kallonsu nake sunkai su goma kowannen su riqe da bindiga sun rufe fuskar su dawata hula wacce daga bakinsu se iso kadai ta bayyanar atsakiyar palon suke suna zagaye da wasu mutane da alama sune masu gidan biyu maza biyu mata dayan dattijo ne sekuma wani saurayi durqushe a kan gwiwoyinsu matan kuwa dayar dattijuwa ce sewata budurwa wacce za takai shekaru a shirin suma duk a durqushe suke,

Bala mun fasa yin aikin dazamuyi na chanja shi zuwa wani daban amma anan gidan zamuyi shi,

Yana magana yana karasawa kusa da budurwar yasa hannunsa yadago fuskar ta dasauri tai kasa da idonta cike da tsoro,

Wannan kyakkyawar yarinyar inason mace me kyaun diri irinnata kaima bala kasani bana ganin abinda raina yabiya ban kauda kwadayi na ba,

Da sauri saurayinnan yadago yana kallon yadda yake shafa fuskar budurwar nan wani Abu yaji ya tsaya masa awuya daurewa kawai yake,

Bala kundaure me ga dinnan da driver dakyau ina bukatar minti talatin na kauda kwadayi na,

Oga andauresu dakyau,

To kusaita idanuwanku akansu domin inaso alhaji da iyalinsa su kalleni dakyau lokacin danake jin dadina da yarsu yadda base mun wahalar da alburushin mu ba bakin ciki zekashesu,

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un suke ta maimaitawa aransu dattijuwannan tayi karfin halin cewa,

Kuyi hakuri wallahi konawa kukeso zamu Baku kutausayawa yarinyar nan amaryace saura sati daya auren ta,

Wata irin dariya yayi cikin daga murya yace ai hakan nakeso naji dadi danine zan yagata nine zan sha zumarta kafin mijinta irinsu nakeso Dan haka ke kwanta anan,
Yai mata nuni da kasan carpet,

Kuka take tana rokon sa,kadubi girman Allah karufamin asiri karka rabani da martaba ta,

Bala bani sunanta danaji anakiranta dashi,bala yace sudaisa naji oga,

Baby sudaisa ki kwanta tun bansa aka riqe min keba,

Dubanta ta maida kan saurayi nan tace,

Ya sudais ka taimake don girman mahalicci,

Babu abinda ze iyayi danhaka ya runtse idonsa sosae yana fitar da numfashi me zafi,

Batasan lokacin data kai kwance ba sakamakon Marin da oga ya zuba mata binta yayi kwancen yana kokarin hade bakinsu....

Semu jira zuwan shafi Na biyu Dan jin ya zata kasance.

_________________________

Rumaisa'u ina zaki kwanakinnan naga kin fiye yawo fa,

Mama shamsiya nake rakawakasuwa kinsan mijinta ita yabawa kudin siyan kayan lefe,

To shikenan Allah yataimaka,

Ameen tace tana fita yarinyace budurwa bazata wuce shekaru ashirin dabiyu ba zuwa da uku cikin katon hijab dinta,

Hello suby ganifa nakarso bakin hotel din,

To ki shigo reception mana sena sauko nakai ki dakin dayake danma yace sauri yake yau zekoma abuja,

Hahaha kawata yahaka naganki da katon hijab harda su nikab?,

Kibari kawai ni zuciyata cike take da tsoro kuma banaso aganni kinsanfa batabayiba kuma bantaba zuwa irin nan ba,

Ke munanan dake zaki fara kawo kanki inkika ji kanki duniyar sweet balle wannan guy din jarumi ne zaki bani labari ai nima nan dakika ganni nawa alhajin nanan ya zuba min kudi dayawa,

Dakin suby takaita kafin tafito ta shiga gun NATA alhajin,

Wani matashin saurayine kishingide akan gado yana danna waya,

Dagowa yai yana kallonta kafin yasakar mata murmushi yabude mata hannunsa alamun tazo,

Shiru tayi tana kallon sa cikeda fargaba,sekuma tatuno suby tacemata yafison wayayyin mata inkika sake jiki dashi zesake miki naira,

Dasauri ta cire hijab din jikinta tasha arnan wando dariga taje tashiga hannuwansa dasauri yasauke ajiyar zuciya,

Tabdi.....akwai magana kenan nanma semujira shafi Na biyu muji yadda abin ze zama.

_________________________

Murna kawai take yau tagama secondary skul hijab dinta duk marker ne an rubuta congratulations kowane kala duk Wanda yahadu da ita mate dinta seya rubuta mata dadi kawai takeji shiyasa tace yau dakaf zataje gida da alama ma ga hadari nan za ayi ruwa,

Tafiyanta take tana kallon gefen hanya harta iso gaban wani kango anyi rubutu ajikin bango seta tsaya karantawa,

Kai mutane akwai en iska ji wani batsa dasuka rubuta anan ko tsoron Allah basaji Allah dai yakaremu,

Cak ta tsaya ganin maza sundiro gabnta suna zuwa kusada ita,

Addua kawai take suk jata dakarfi tana tirjewa suka shiga uncompleted building din da ita tana ihu,

Baaba kasan Nina hangomana ita danhaka nine zanfara sekai se juju yakarasa kadai gane,

Ihu suka dauka kafin sufara kokarin cire mata kayan jikinta se kuka take.

Na debo da zafi fa?

Ya kukaga chapters dinnan?anya na zamusha kuwa?,mu jira zuwan shafi nabiyu.

I luv u oll.

DUNIYA DA ZAMANIWhere stories live. Discover now