AUREN JINSI

7.2K 133 43
                                    

[2/14, 7:10 AM] H.@.S🌺🌸: 🔴🔵🔴🔵🔴🔵🔴
     🔴🔵🔴🔵🔴
          🔴🔵🔴
                🔴

          AUREN JINSI

🔵🔴🔵🔴🔵🔴🔵
      🔵🔴🔵🔴🔵
           🔵🔴🔵
                 🔵

Coming
   
      🔜
                  Insha Allah,
Fadarkarwa, nishantarwa, illimantarwa... Tausayi hade da wa'azantarwa......

 

        Best on true life story....   Ga kadan daga cikin.... Zakuji indan uwa ke neman auren yarta......

      Da kuma rikici tsakanin ya da kanwa.. Allah yabaku ikon karantawa.... Amin

     Home of my qalam writer's Asso.

     By: Haleemah Abdullahi shu'aib (Ummu basmah).
[2/18, 3:22 PM] H.@.S🌺🌸: 🔴🔵🔴🔵🔴🔵🔴
      🔴🔵🔴🔵🔴
            🔴🔵🔴
                   🔴

     AUREN JINSI

🔵🔴🔵🔴🔵🔴🔵
     🔴🔵🔴🔵🔴
         🔵🔴🔵
               🔵

    18~2~2018

                          Typing..... 01 to 10

      Auxxibillahi Ãliyul Ãzim , minãl shaddanil rãjim ..bismillahi rahmanu rahim .

         Godiya tabbabata ga Allah Wanda cikin ikon Sa yabani ikon gama littafin BASMAH , kuma cikin ikon Allah Zan sake rubuta littafina na nabiyu me suna "AUREN JINSI" wannan labarin best on true life story.

            Godiya ga masoyana dake ko ina a Nigeria da kuma makotanta... Zaku sake kasancewa Dani acikin littafina  .... Iya comment dinku iya yawan posting dinku.....kuma ayi hakuri da kalmomi da za'a gani labarine yazo da haka .....

           Wannan page na saudakar dashi ga mahaifana Allah yasaka da alkhairi.

            🔴🔵🔴🔵

     Wani tankamemen falo ne .Wanda indan Bini zakayi zaka samu three bedroom me hade da kitchen and bathroom komi yaji a falon wai aljannar duniya ....wata fankace me kadawa acikin dakin saboda zafin da ake tabawa... Ga kamshin turare ta ko ina ...wasu luntsuma luntsuma kujiru ne kewaye da falo ...su kadai ma abun kallo ne banda wasu labuye da suka sha kyau ....Kai nidai bazan iya fadon muku tsarin dakin ba... Dan ko iya clock din dake manne a bango dakin aka baga , bakai ba talauci.... Daga wani daki wata Mata matshiya ta fito... Dan bazata wuce irin 35 dinan ba sai kamshi take zubawa iya Hutu matar nan ta huta.. Dan yanayin jikinta bai nuna kalar wahala ba.. Agogo dake hannunta take dubawa kamar wace tayi latti ko take jiran wani abu.... Da sauri tayi wata hanya Ashe dinning table ne agun... A gaugace ta karya kumollo.... Tana cikin karyawa ne wayar ta tayi Kara saurin dagawa tayi tace kin iso ne..... OK kawai tace ta mike..



          Rungume juna sukayi suna murna.. Tace ke ai yar iska ce tuntuni kin daga mun hankali ta waya kuma kinki zuwa akan lokaci... Tace Kai kawas yanzu dan chart din da mukeyi ne har ya daga miki hankali ....ke kam jarabar ki yawa gare ta ....wai tukunnah ma Alhaji baya nan ne.... Tsaki tayi.. Tace dan Allah kidaina tuna mun kayan takaici..... Ai ni yanzu bana yayin da namiji... Shiyasa ma bana so yadawo.... Ya isheni da jaraba.

             Tace shiyasa naga idonki duk sun kankance saboda jarabarki tayi yawa... Hajiya nazal ... Tace ke dan Allah ki wuce muje ciki.. Dan ni na kusa rufe babinki ma... Saboda kema yanzu bakida wani test sosai..... Lalla ....uhm kawai tace... Ai ke din ma me Kika iya banda ina samun Kara yawa agunki ba ai Dana kyaleki......


          AUREN JINSI Where stories live. Discover now