AUREN JINSI PART TWO

3.6K 65 10
                                    

[3/6, 6:13 PM] H.@.S🌺🌸: 🔵🔴🔵🔴🔵🔴🔵
     🔵🔴🔵🔴🔵
          🔵🔴🔵
                🔵

         AUREN JINSI

🔴🔵🔴🔵🔴🔵🔴
     🔴🔵🔴🔵🔴
          🔴🔵🔴
                🔴

6-3-2018

                 Typing..... 101 to 105

     Dedicated : to you shalele from manyan Mata group.... Kiji dadinki sis I love you wujiga wujiga...

  
         Zama da mutanen kirki na Kara Imani. Mafi muni aboki shine idan yayi fushi zai zage ka, ya tona ma asirinka, ya musanta alherenka, yayi maka qage da kazafi...

         Abokin kwarai shine Wanda ko yayi fushi zai tuno alkharinka, sai ya tsare mutuncika, yayi hakuri da lafainka, yayima uzuri a inda kayi ba daidaiba sannan yabaka shawara taqware..... Sis wallahi ina ji dake irin sosai dinan..... Antyn Saif.... Nagode 🤝🤝🤝

      🔵🔴HOME Of MY QALAM WRITER'S ASSO. 🔵🔴

      


       Tana fita taci Karo da mom... Yauwa mom dama ina so inyi wani assignment a wayarki ne.... Na shiga kuma kina wanka.... Mom ga wayar ban iya cirewa a key ba.... Mom kallon tuhuma take Mata domin tasan tanda waya kuma ko bata da waya a suna da system... Me yashigo da ita ne ma Dakin.... Mom karbar wayar tayi ta tamke fuskar ta tace ina bayi naji wayata na ringing... Kinyi picking ne tace no... Amma kuma.... Dannan wayar tayi tsga ba wani missed call a wayar.... Nasmat bana son karya Kinyi picking ko bskiyi ba mom I didn't ok.... Da zaki yi assignment a wayata ina taki wayar kuma ina system dinku.... Ina kuma ki kabar wayar antynki..... Mom wayata ban San inda take ba salmah kuma munyi fada so Kinga bazata ban wayar ba..... System din mu kuma sub dinta yakare.... Pls mom help me..... Bana so a wuce ni..... Kinga ni yanzu fita zanyi muje gun antynki in roke ta tabaki ko ki Nemo taki...... Kin cika fitina ne.... Nasmat a zuciyar kuwa cewa tayi ai Baku ga komi ba ma...... Tace mom barshi kawai zanje inkarbi kudi a gun dad inje khafe..... Amma mom ina zaki.... Keda yakamata a dinga zuwa ma..... Tace saboda me saboda kina da Mara lafiya... Oh kina nufi bakiji sauki ba ne ko yaya..... Dakinsu ta koma.... Tarar da salmah tayi tsna kwance amma bisa dukkan alamu ba bacci takeyi ba.... Nasmat wardrobe dinta ta Bude ta ciro wayarta..... Pillow ta dauko tadawo Kan carpet ta kwanta..... Dan yanzu a nata tsarin bazata taba hada gado da salmah ba..... Tana kaunciya ta Mike tayi waje kamar wata me aljanu part din mom din su tayi tace na tuno fa yanzu indan tafita can zata wajen sabon Allah.... Turo kofar tayi ta shiga.... Tace mom namanta dady yace inkiraki ke da salmah.... Watau yanzu ta tashi daga anty ta koma salmah ko..... Ficewa tayi dan bazata tsaya a kara mata dadin baki ba..   Mom ce ta kirata.... Cewa wa dad din fita zanyi ban gaya miki bane ko yaya.... So mom ai kun fisa ke da dad din indan Kin tashi fitar ke bi ki gaya me ko...... Mom tasani Nasmat zata iya mata abinda yafi haka ma... Bata kara cewa komi ba.....



      Gun salmah taje tace indan kinyi ra'ayi to dad is calling..... Waje tayi gun dad ta koma ta nemi gu tazauna a daya daga cikin kujerun dake kewaye da falon gwanin sha'awa.... Yace daughter sai yanzu kika dawo daga aikan... Tace dad mantawa nayi...... OK yanzu Kin kira su ko tace A....... Salmah ce ta shigo daga farko indan ka kalleta kasan tana cikin damuwa Duk fuskar ta kode...... Kusa dad taje ta tsugunna tace ina maman taku ne ta tsaya....... Kamshin turerenta ne ya daki hanci su..... Dan mom Kam akwai kwalliya.... Ta iya gsyu sosai....... Itama can gun dad taje tace my man sai dana gama Shiri wai kana nemana ko...... Kallonta kawai takeyi domin Shima ta motso me da wani Abu.... Da ba agaban yayanshi bane hmmmmm sai a hankali....... Yace Watau anguwar ma sai angama shiryawa ake tambayar miji kenan ko....... Yana magana amma hsnkalinta na Kan salmah...... Tana kallon albarkatun kirji ta..... Tana ayanwa inma ace salmah ta yadda koda na lokaci kadan ne..... Nasmat ta fahmci kallon da mom ke ma salmah..... Tace ashe team dinku daya...... Oh Allah kashirya gyara murya alhaji yayi..... Yace dama Zama zamu Dan yi so tunda zaki anguwa shikenan indan Kin dawo sai mu zauna kiss ta manne me a goshi Das my man I love you......... Mikewa yayi yace muje inbaki sako ko....... Tasan manufar shi amma ita Sam baya gabanta banda yayanta ba wallahi ba abinda zai zaunar da ita a gidan miji.... GA inda ake rayuwa me cike da nishadi........

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Mar 18, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

   AUREN JINSI PART TWO Where stories live. Discover now