part 1

264 10 0
                                    

Da sunan Allah mai rahama mai jen kai
Assalamu alaykom ina mai farin cekin  haduwa daku acikin littafina mai suna RAYUWAR GIDANMU,
Allah yabiyawa kowa bukatunsa
Inafatan xa ae min uxuri acekin mistake din daxaku gani shine farkon littafina kuyi hakure da kurakuraina kuma akudayaushi xan xama mai karbar gyara 

Kai hamdala ka so, ka yafe kai dariya, kai farinceki kayi Rayuwa a ranar da kake da ita kaman ba xaka sake samun wata ba

Ka yarda indai da hakure da dangana to inda mota ta je kunkuru ma xaije.

Ka yarda da kaddararka domin ba abinda yaki chanxa ta face addu'a sannan komai gudunka baxaka tsallaki mata ba.

Xaune taki akan tabarma tunanin duniya duk ya mata yawa da ganinta kasan hankalinta baya jikinta, bata ankara ba taje saukar wane xafaffan mari afuskarta wanda sai da yasa ta tuntsura kamar ankarawa hawayen daki xuba aidonta  gudu, wata matace da baxa wuce shekaru 40 ba kakkaura tsayi kanta dan ubanki miy na saki tun daxo kin xauna kina bakin halin naki ko,  to tashi tunkan in karya miki kafa
Haka ta tashi tanata tan gade kamar xata fade saboda yunwar data ke ji haka ta karasa ta dauki wankin tafarayi tanayi tana hawaye addua taki aranta ya Allah ka kawo min karshen masifar nan ya Allah ka musanya min kaddara ta da kurayin furanni  , ya Allah na tuba ya Allah nasan ban da hanyar daxan fita daga wannan gida in ba aure ba ya Allah kaban nagare,

RAYUWAR GIDANMUWhere stories live. Discover now