Salon so

1.6K 51 2
                                    


[04-09, 10:05 PM] hauweerh💚: 👑👑
Salon so💖💖
By hauwa Abdul
Page one
Wata matashiya na hango wacce bazata wuce shekara 25 ba, zaune take da ganin ta kasan akwai damuwa tattere da ita, chocolate in complexion ce but she is very beautiful idanunta yan dadai farare tas suna kallon sama, da gani she is loss in thought, Wata budurwa wacce baxata wuce 17years ba ne tashigo dakin tace mommy isam kinyi bako yana falo, bakinta ya kai kusan hudu tana magana bataji ba said ta karasa ta dafa ta kafin ta juyo cike da masifa tace wai me!!! Jiki a matukar razane tace dama uncle muhsin ne yace wai ki xo Yana jiran ki a falo, kije ki ce masa bana nan tafada tana xaro idanunta, kiyi hakuri mommy isam yace yasan kinanan domin yaga dawowan ki daga gun aiki, tsaki tayi tana tabe baki tare da cewa wahalalle Dan wahala u won't get wat you want mtww! Juyowa tayi taga still yarinya tana tsaye tana kallon ta wani mugun kallon ta bata tare da cewa would u please get lost in a rude manner, da sauri ta fita tana magana kasakasa, night kaina mai dauko rahoto saida jiki na yayi sanyi ganin yadda ta kori yarinyar. A hankali ta sake kafafunta masu matukar kyau da daukar hankali kasa tafito ta nufi down stairs fiskanta bbu ko annuri tana xuwa bata tsaya sauraran shi ba tace wai kai wani irin maye ne,? I already told u to get ur filthy lyf
[04-09, 10:22 PM] hauweerh💚: Out of my lyf, nafada maka I will never trust any man on earth 🌐 cux u all don't deserve trust, plz muhsin not for my sake but for the sake of my son don Allah idan ba zumunci ba kadaina xuwa inda nake kagane? Tsayawa yayi Yana kallon ta with very much adoration en affection, duke Wanda yasan zafin so to tabbas idan ya kalli muhsin zai ga xallan son mommy isam a idon sa, ya bude baki da niyyar magana kenan wani cute 👦 yashigo Yana jifa da jakan hannun shi Yana cewa am not going to dat goddamn school anymore, gaskiya night bazan Kara xu... saurin rike bakin shi yayi nan take idon shi suka kawo hawaye a matukar tsorace yace mommy I don't mean any single word I just say Yana Kama kunnen shi irin sorry dinnan, juyawa yayi yaga daddy muhsin yatafi gunshi da gudu ya Dane kanshi Yana cewa daddy na oyoyo!!! da hanxari mommy isam taxo ta janye shi tana cewa kawuce ka tafi dakin ka or else? ta karashe maganan tana Zare masa idon ta, oops sorry mom yafada Yana tafiya, juyawa tayi tabi bayansa tana cewa en how many times will I tell u to call him uncle not daddy huh? Then mommy who is my DAD?
To be continued

Salon so by hauwa Abdul Where stories live. Discover now