salon so by hauwa abdul

511 12 0
                                    

👑👑
Salon so💖💖
By hauwa Abdull
Page four
Follow me on wattpad@hauweerhabdul
Dad ne have a je a Kira masa farha,aimar ne yaje yasame ta ta xuba uban tagumi tana tinani,it seems lyk kaman she is lost in thought Dan har ya shigo yana cewa daddy's pet dad yana kiran ki but bataji ba said days taba ta sannan ta xabura tajuyo tace oh rascal menene?tinAnin me kikeyi haka big sis,duk DA cewa aimar da farha twins ne kuma basa jituwa hakan bai hanasu son junan su sosai ba kaman ma fadan da sukeyi yana Kara musu son junan su,Aa bbu muje kiran dad pls yay dinne banajin dadi sosai,ni kuwa nace fadi gaskiya dai farha bakon mu ne ya tabo ki kuma ke bakya haquri DA wuri cux DA nine DA tuni na mance da xancen a mare ni koya kukace☺tana xua take ta zauna kasa inda kafafun dad suke tare da daura kanta a kafan sa yay in da dad yake shafa gashin ta yace,daughter ya akayi ban ganki ba yau throughout? Aa am just feeling asleep shiyasa ban fito ba,Owk you can go but make sure before u sleep u recite ur supplication Owk? Yeah dad sai da safen ku.washe gari da wuri ta tashi saboda ta aiwatar da abunda tayi niyya kasancewar batada exams yau bataje makaranta ba.
Tafiya takeyi cikin sanda xuwa dakin mungun taxo dadai xata shiga taji miryan da da alama yana waya,momma kar kiso kiga yadda baby farha ta tadawo yanxu,she has grown up sosai but she is a little bit silly,banjo me akace a dayan bangaren ba naji yayi dariya yace wlhy dagaske aimar is becoming a responsible person,kowa dai lfyn da lau momma,Owk sai anjima ki dinga samin albarka pls cux wannan mission is not easy kaman yadda mike tinani wlhy,ameen ameen nagode,love you too.yakatse Koran,cije baki farha yayi taba cewa he dare call me silly tafada taba huci it's kadai dinta,u will surely pay for this mugun,bata Ankara ba taji karar buds kofa,juyawa yayi da gudu xata bar gurin,shi kuwa cikin xafin nama ya janyo ta ya manna ta da gini,buds baki yayi da niyyan kwala ihu Dan a tinanin ta dukanta xai kuma sai taji shiru,bude idanuwan ta tayi takalle shi a hankali taba shima idon da a kanta yake, sorry shine abunda yafada Mara sannan ya juya zai tafi,shan gaban Aa yayi face wlhy baka is a ba kamare no kace inyi hakuri Allah sauna Rama,Dan dunkuso da fiskan Aa yayi ya rage tsawon sa have to bisimillah Rama........

Salon so by hauwa Abdul Where stories live. Discover now