'Bissimillahir rahmanir Raheem BARIKI IYAWA👠👠🧚🏻♀️🧚🏻♀️🧚🏻♀️. 0️⃣1️⃣. Motace kirar Mercedes Benz ce tadosa wani katafaren gate horn take ba kakkautawa da gudu baba buzu maigadi ya wangale makeken gate din da gudu motar ta ta shige cikin gidan ko parking daidai bataiba ta fito cikin matsanancin sauri tashiga gidan tareda kwala kira kamar xata tashi sama lulu lulu where are you?matashiyar budurwa tafito da baxata wuce shekara talatinba sanye take da wani crazy jeans hade da pink top gashinan yasha gyara tana tafe tana rangaji hadi da danna wayarta daka ganta kasan duniya na gara mata dagowa tai anutse tace naina gani kira kamar uwata bani kayan aiki maza maza kinsan Allah saida muka hadu komai ya kusa kankanma kawai ba tuna banyi shiriba na manta da kayan aiki wata mahaukaciyar daria lulu ta fashe da ita tanawa kawartata wani kallo da ita kadai tasan ma aanarsa nufar drawer din palour dinsu tayi tabude ta dauko wani ruwan magani tabata take naina ya daga rigarta daidai mararta ta shafa Mikawa lulu tayi ta juya da hanxari tana fadin barinai sauri naje karyayi ta jirana yagaji kinsan deenee badai fushiba bye saina dawo. Futarta keda wuya suhaila ta shigo samin lulu tayi xaune bisa sofa tana answering call fridge ta nufa ya dauki lemo da glass cup ta tsiyaya kana ta fara sha alokacin lulu ya gama waya xamatai kusa da ita dafadin wash nagaji,ba doleba kun dorawa kanku yawo da bibiyar maxa har inda suke wlh in mutum ba xaixo har inda nakeba ya barshi ina xan iya da yawo yanxu mutuniyarki ta fita a firgice deenee don ya shigo gari yanxu hakan suna tare zaro ido suhaila tai tare da dafe kirji tana fadin deenee don kuma kaiiiii naina bata jin magana bata gudun abinda xaije ya dawo itadai kawai inxata sami kudi ba abinda baxata iyaba to Allah ya kyauta bari inshiga in watsa ruwa indan kwanta nagaji sosai ok fadin Iulu ,sake kishingida tayi Vidal sofa ta lumshe idonta axahiri xaka dauka bacci take amma a badani tunani ne kaf ya cika mata kwanyar kanta ganin nihal da imam da babansu datai a shopping mall yasa rayuwarta ta da ta dawo mata kaf soyayar yaranta itake mata yawo acikin xuciya yaukam kinga take bata jin dadin komai arayuwa ayau dai tafara dana sani biyewa kawayenta datai hartai fatali da ni imar da Allah yayi mata abaya takes ganin wannan rayuwar da take ciki itace mafi a a la atare daita ta yi nisa har bacci ya saceta bata saniba . PLS KUYI HAKURI DA WANNAN INA WANI UZIRI NE AMMA INSHA ALLAH ZAN KARASA NAN BA DA JIMAWABA nagode masoya luv yah 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰. Saifa kunyi hakuri da salon farkon labarin shimfidace tsagoran labarin da gwagwarmayarsa na nan agaba in harkunyi hakuri kunbini a sannu xakuji dadin kasancewa dani da kuma labarin damun xaku nishadantu harma ku fadaku.xakuji labarin wadannan mata guda uku da yadda suka fada bariki tsindum 🧚🏻♀️harta kaisu ga dana sani .🥰
❤️❤️💋
YOU ARE READING
💋BARIKI IYAWA💋🦵🏻
Non-Fiction"Matan aurene guda uku dasuka raina Niimar da Allah yayi musu suke hangen duniya da kyalekyalenta harta kaisu ga halaka sanadin tsinke igiyar aurensu da biyewa rudun shaidain ku biyo deejarh danjin yadda wannan bayin Allah xasu jefa kansu ga halaka...