2️⃣

114 7 0
                                    

Dedicated to my beloved husband BG umar😘🥰
🌺😘Bariki iyawa👠👠.                                        Motar nainah nafita motar suhana ta sako kai cikin unguwa sultan road , ta kame a owners corner idonta yana sanye cikin wani tafkeken glasses .bakajin karar komai a motar sai sanyin a.c dakuma cool music da yake tashi cikin motar .daidai Gate dinsu jazuli driver yafara horn Baba buzu mai gadi yaxo da hanzari ya bude gate yana fadin sannu da xuwa uwar dakina.............kasancewar duk cikinsu tafisu saukin kai da girmama na gaba da ita shiyasa,suke shiri da baba buzu kuma har gobe yana mata fatan shiriya .                                    Yauwa baba munsameku lpia? Lpia kalau uwar dakina......... murmushi tayi dayake kawata fuskarta tare da fadin jazuli shigomin da kayana ciki ,tohm yace tare da juya wa yana bude bayan mota yana ciro mata akwatinta da jakarta yabi bayanta da sauri..............                   atsakiyar falo ya ajiyemata nasima ce ta karbi kayan tana fadin anty sannu da dawowa, yauwa nasima ina lulu? Tana daki yanxu ta shiga inajin wanka take fadin naseema,ok kaimin kayana daki bari na dubata.dakin lulu ta nufa da yake upstairs da gudu ta fada dakin tana fadin suprised, a firgice lulu ta juyo tana fadin haba suhana kinji yadda kika tsoratani aiyakamata kiyi sallama ba ihuba .wata daria suhana tayi tana fadin ya sheikh lulu naji ya gida? kedaga dawo wata xamu fara ina naina? tafita gurin deenee don yanxu muka gama waya kwana xatai saigobe .Allah ya kaimu fadin suhana.ina xakije naga kinata shiri? wani yar da ido lulu tayi tanafadin da tsohuwar xuma ake magani honourable lawan ne xaixo yama shigo gari kice yau munada manyan baki fadin suhana,lulu tace kedai bari yanxu kije kiyi wanka ki shirya kici abinci saikixo ku gaisaa fatan komai ya kammala a dubai din? Ehhmana kema kinsan baxanje harcan na dawo hakaba ,kudi kamar su fasamin acct .wata daria sukai tareda jinjinawa kansu suna fadin 'Haka yayi dole mu girgixa makiya'.        Naseema,naseema kin gama, ehh anty ok bari nayi wanka nazo naci abinci ,2:20pm tagama komai tafito sanye take da wata yar guntuwar pink riga iya gwiwa ta saki gashinta, wayace manne akunnanta tana tafe tana girgiza jiki irinna yan dunia .jawo kujera tayi ta zauna tayiwa naseema alama tabude tagani, nuna mata fried rice tayi da coslow da pepper chicken 🍗 ,alamar tazuba mata .                        Itakam  ta kame sai waya take da harshen turanci wanda yasaka naseema kasa gane mai take cewa, nagama taji naseema na fada mata ,ok tnx kitchen ta nufa, ita kuma ta cigaba da cin abincin tana waya. dab da xata gama taji alamar lulu tafito daga kanshin turarenta ,sanye take cikin wani peach less mai kyau anci mutuncin sa awjen dinki yamata kyau sbd lulu akwai kyau,👍🏻suhana tayi mata tana fadin kinyi kyau,Tnx tace atakaice tana fadin naseema kawowa bakona abin sha, suhana inkin gama kishigo ku gaisa ,okay saina xo ,Tom tace tana wucewa. ...............                                          😍duujah luv u all.😘😘.                                   NOT EDITED .

💋BARIKI IYAWA💋🦵🏻Where stories live. Discover now