NIDA YAYA HYDAR

1.4K 7 2
                                    

[1/19, 9:44 AM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄
  *NIDA YAYA*
    *HYDAR*
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

Wanan littafin kirkiraren labarine banyi shi dan cin zarafin kowa ba please ayi amfani da darasi dake ciki ayi watsi da Wanda bashi da amfani

Wanan littafin na kudi ne game ra'ayi biyan kudin karatu  za a tura naira d'ari biyu kacal ta wanan account number:Aisha Mohammed
0092544083
Access diamond/Acess bank in an tura a min screenshot din transaction din ko kuma katin d'ari biyu ta watsaap  numberta 09090112846 zan sa ku a group da zakuyi ta samun update but mtn pls

*~Nagode da kaunar ku*~

~_Free page_~

🅿1⃣_2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Shekaru goma Sha bakwai da Suka wuce wani saurayi ne da ba zai wuce shekaru goma Sha biyar ba rike da wata jaririya a tsakar gida da alamun ko minti talatin batayi a duniya ba

Kuka take sosai tana ihu shiko sai murmushi yake Yi yana kallonta yana jijjiga ta but takin yin shiru

Wata Mata ce ta fito a d'aki ta kalleshi tace"wai Kai *HYDAR*  baza ka kawo ta ta sha nono ba? ka kawo ta Mana ta ji d'inmin mahaifiyara"

Murmushi yayi yace"no ummi ban gaji da ganinta ba kuma ai mami na wanka a barmin ita mana

Zuwa tayi ta kwace ta tace"yau ga hauka yariya ko hutawa batayi ba"

Cikin jin haushi ya bar gidan yaje wajen baffa a gindin bishiyar kofar gidan yace"nidai baffa nayi kamu na samu mata"

Baffa yayi murmushi yace"in ka naso zan baka"

Murmushi yayi yace"Ina so"

Baffa yace"bana son daga baya ka sab'a alkawari"

Yace"baffa na d'au al'kawari"

Abba dake gefe yayi murmushi yace"shikenan ka samu Mata"

Yace"eh Abba Ina sonta"

Baffa yace"muje ciki mu duba su tunda Allah ya takaita wahala an sauka lafiya"tashi sukayi Suka shige gida

Inda Suka tarar har Mami ta kintsa bazaka tab'a tunanin itace ta haihu ba

Da murmushi ta tarbe su tace"sannu ku"

Abba yace"Ashe da rabon zaki haihu gaban mu"

Murmushi tayi tace"hmm Allah yayi"

Baffa ya d'auki jaririyar ya mikawa Abba yace"gashi ka Mata hud'uba kasa Mata sunan da ya dace"

Kafin Abba yayi magana *Hydar* ya amsheta ya fara Kiran sallah a kunninta sanan ya Mata hud'uba da suna *Amatullah*

Da mamaki Suka kalleshi Abba yace"toh shike Nan tunda ka hana ummi ka takora ni da naso sa Mata suna Hauwa'u"

Yace"ai Amatullah ya fi"

Baffa yayi murmushi yace"inshaallahu amatu taka ce"

______________

Kauyen kwaita dake kwali area council Abuja

Wata budurwa ce da bazata wuce shekaru goma Sha bakwai ba tsanye da riga pakistan da wandon shi

Tafiya take tana sauri sai ga illu ya Sha gabanta yace"ah'ah matu Ina zuwa?"

Murmushi tayi tace"garajivzani yanzu oga sale ya kirani an kawo gyra"

Murmushi yayi yace"matu yanzu abu kamar Wasa kin ki yin boko sai aikin maza"

Ba tare da takalleshi ba ta cigaba da tafiya tace"Kai da kake bokon meya tsinana ma?Ina jiya ni na baka d'ari da hamsin kayi aski?"

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 21, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NI DA YAYA HYDARWhere stories live. Discover now