Family

63 3 0
                                    

Alhaji Said kurfi baban lawyer neh dage garin katsina Mahaifinsa Dan kurfi neh Alhaji said yataso acikin garin katsina Yana daya daga cikin masu kudin garin Dan Yana wahala kace A Kurfi bakasamu Wanda yasanshi bah Mutun ne Mai sanyi hali kwarai dagaske bayan goyon bayan rashin gaskiya ko kadan yanada mata biyu Hajiya Bilkisu da Hajiya Saratu.

Hajiya Bilkisu Diyar Abokin babansa neh dake Kurfi Tanada Yara biyar
Abubakar shine babbah sai ta haifi Umar tsakanin Umar da Abubakar shekara daya ne tsakani wanna yasa Kai daya suka taso Akwai Usman,Ibrahim,Sai Yar Autar su Aisha .

Hajiya Saratu Itamah lawyer ceh babbah Alhaji said yaso Saratu tunda kuruciya sai babanta ya aura mata yaran Abokinsa Haihuwar ta biyu dashi Allah yamasa rasuwa Bayan yabarmata dukiya mai tarin yawa itada yanmatan ta guda biyu Saadatu Umar bugaje(Baby)da lujain Umar bugaje bayan ta yaye lujain sai Alhaji said yanemeta kuma aka bashi ita Allah ya dorama Hajiya bilki San yaran Hajiya Saratu wannan neh yasa
Baby Ah hannu Hajiya bilki ta taso Dan inbaka ji suna bah baxakace Baby bah yarta bace Yana wuya kaganta wurin mamanta a a rayuwa ta gabadaya tayi tane Ah hannu Mummy B watan Hajiya bilki kenan,Ganin soyyaya dake tsakanin mummy b Baby wannan yasa Babah yadauki Aisha ya damka mah Hajiya bilki Tana yayeta wanna yasa lujain da Aisha suka taso kansu daya Dan rana daya aka haifesu komin su atare harta kayansu kala daya nehh.

Baby ta taso nehh cikin maza yayunta kenan wanna yasa rabi da kwata dabi'unta na maza maana ko Kaya tafisah kayan maza when I say kayan maza I mean Riga da wando Aman na maza Sabodah kaunar da Mummy B ke mata Bata hanata wata irin shakuwa ceh tsakanin ta da yayunta Dan daka tabo masu baby gara ka kamasu ka duka Dan ko makaranta Bata dakuwa ko malamin neh Kai katabo rigimah wannan yasa ta taso Yar gata wannan Bai Hana mummy b Bata tarbiya Mai kyau bahh Baby ta taso da burin zama lawyer tanason aikin babanta da kowane lokaci ta ganshi da kayansu na lawyer sai tace I will definitely be like you Papa I will grow and be a lawyer I will make sure people love me the way they love my papa and I will make my mummy proud wannan shine kalaminta kowane lokaci kaf yaran gidan ah Nigeria suke karatu Baby ceh kadai Alhaji said yafitar Oxford where she study and become a lawyer.


Woohhhhhh who's ready for
FAMILY
Follow me and see how this family never break their bond❤️

FAMILYWhere stories live. Discover now