MAIMUNATU TAWA CEBY
BINTU MUKTAR
AMANA WRITERS ASSOCIATION
(THE UNBREAKABLE FAMILY 🤝)Bissmillahir Rahmanir Rahim.....
SHIMFIDA....
Attahir's Fam
Maimunatu diya ce ga Alhaji Attahir Muhammad da Kuma Hajia Fiddausi (Ummi) wadda su 'yan Asalin garin Katagum (Azare) ne karamar hukumar Bauchi amma zama ya kai su garin Kano.
Maimu (shine sunan da yayunta ke kiranta da shi) tana da yayu guda 3 da kanne biyu, akwai Adda Ummi, Adda Aisha (ilham) sai Yaya Muhammad (Annur) sai kuma Balkisu (mahma) da auta Umar farouq.
Mai Lafiya Fam
Alhaji Abubakar Sadiq Mai Lafiya shine dan Asalin garin Bauchi ne Yana da mata guda biyu da yara 9 Hajjah Maryam (Ammah) nada 'ya 'ya 5 Khadija, Sulaiman, Aliyah, Fatimah (Batool) sai auta Hafsah (Mimi) sai Anty Sadiya (Mommy) yaran 4 Zainab, Rumah, Khalil da Usman (Sayyid).
Gidan AS Mai Lafiya gida ne da ake zaman Lafiya da mutunta juna Babu wannan kishin hauka da jahilci irin na zamani, yara kan su a hade baka ma gane wanene maman wannan wanene maman wancen, sai dai muce Allah ya kara masu zaman lafiya da soyayyar juna. Aameen.
Coming soon....
Insha Allah
Allah ya jikan iyayen mu.
One luv 💕💕💕
YOU ARE READING
MAIMUNATU TAWA CE
RomanceLabari ne da ya kunshi tsantsar hadin Kai na 'yan uwa da Kuma soyayyah Mai tsafta.