Written by
M. HANNAStory by
M. HANNA🅿 1⃣-2⃣
Tsaye take cikin atamfa pink mai purple pattern daurin dankwalinta kadai abun kallo ne, wani guntun murmushi ta saki wanda ya fito da hauren ta na makkah da wushiryarta biyu sama da kasa,
Ita dai bazamu kirata da baka ba, bazamu kuma kirata da fara ba amma kuma kyakkyawa ce zubin karshe, kitson attach ne akanta wanda ya zubo har gadon baya sai ka rantse gashinta ne
Kafafuwanta kuwa dauke suke da wasu lafiyayyun heels marron kalar hand ba dinta, sai dan karamin mayafi dake gefen kafadarta, hannunta kuwa dauke yake da waya Samsung galaxy A30red wacce aka sakawa pink cover
*******wani dan matashi ne agabanta da dan karamin book a hannunsa, yana rubutu hankalinsa ga baki daya yana kan book din, saida ya karasa kana ya dago kansa ya kafeta da idanuwa cikin wata ajiyar zuciya yace toh yanzu dai ki gayawa grandma ta kawo kudin wutar in sha Allahu komai zai daidaita, dan murmushi tayi tace tau yayi, wata yar dattijuwa ce a gefe tana kallansa, ga alamu ranta ya bace sosai, matashiyar tace kiyi hakuri ki bashi kudin, tace toh yayi amma dai make sure kin karbi numbersa saboda koda bansamu yanda nakeso ba zan nemesa, tace angama, nan take granny ta bashi kudin, sukayi exchanging number kana suka fice kowa ya kama gabansa,
***""matashiyar ta danna masa kira dayan bangaren kuwa dauka akayi tare da cewa assalamu alaikum, bayan ta amsa tace ga number nan, yace okay ba matsala
Taku ce kaman kullun
M. HANNAComment
Vote
Likes
Share❤❤❤❤❤❤❤❤❤16-june-2020
YOU ARE READING
MEYASA KAMAN HAKA?
Short StoryShuru ma magana ne, kuzo muje kawai❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤