noorulain🌷🌷🌷🌷

60 3 0
                                    

🌷🌷🌷🌷🌷🌷written by ruky mama💦💦💦
It's a beautiful an young lady daga ganin yarinyanan u know tana class tana saukuwa daga saman step ranta abaci yake tana gama saukuwa tazo ta zauna kusa da wata tsohowa akallah zatakai kimanin shekaru 60 tsohowan nan tace ya akayine hanam saitace kaka uniform dinane banganibah tunjiya nacewa nanny mairu tawankesu takawomin daki Bata kawu bah Kuma yanzu naje ina tambayanta sai tace wai Yaya arnaf yace adaina wankemin uniform dina sai nasu mahlam da Asif kaka kuma fah time na islamiyya yakusa wallahi idan nayi letti malam yahya bazai barnibah kaka takareshe maganan cikin kukan shagubah ai kuwa hankalin kaka yatashi yu Mesa baza a wanke Miki uniform bah aleeyuh meyyazamane babu wace ya tsana agidan nan saike babu abinda kika matsa tun kina jinjira yadauki karar tsana yadaura Miki ina yakubun yakene nagaji yarinya marainiyyan Allah baza abarta tajida rashin iyayenta bah yawwa kai Daman nakejira yakubu menene kaka yau Kuma meyyafurune haka tun daga bakin gate nakejin muryanki akan wanna shashan yaron nan da kuka tsangartane mana hanam kam an samu abinda ankeso ai kuwa Kara volume din kukan tayi mey akayi Mata ne inji yakubu saitace Daddy Yaya arnaf ne sai Naga reaction na dady ya canza sosai because bayason arnaf yana taba hanam yanason ta sosai yanaji. Tausayin lokaci Daya Allah yadauke masa Dan uwansa Wanda yafi kauna a duniya 😥😥😥ya lura arnaf ya na nuna Mata kiyayya hakan ba karamin taba masa rai yake you bah kaka tace yakubu kayi shuru idan baza kadauki mataki bah wallahi zanyi maganin aleeyuh da kaina ai zaizo yasamene da shegen miskillanci siyansa yaro ma kaman ba mutum bah baya ganin kuwa da gashi lol 🤣 🤣 🤣 daga nanne hakanalin hanam yakunta tasan yau akou rikici tsakanin sada kaka sai taji dadi sosai daddy kam he was speechless juyawa yayi ya hau sama .

Like pls 💖💖
Comment an

Vote more comment more typing

by ruky mama💦💦💦،
I

t's a beautiful an young lady daga ganin yarinyanan u know tana class tana saukuwa daga saman step ranta abaci yake tana gama saukuwa tazo ta zauna kusa da wata tsohowa akallah zatakai kimanin shekaru 60 tsohowan nan tace ya akayine hanam saitace kaka uniform dinane banganibah tunjiya nacewa nanny mairu tawankesu takawomin daki Bata kawu bah Kuma yanzu naje ina tambayanta sai tace wai Yaya arnaf yace adaina wankemin uniform dina sai nasu mahlam da Asif kaka kuma fah time na islamiyya yakusa wallahi idan nayi letti malam yahya bazai barnibah kaka takareshe maganan cikin kukan shagubah ai kuwa hankalin kaka yatashi yu Mesa baza a wanke Miki uniform bah aleeyuh meyyazamane babu wace ya tsana agidan nan saike babu abinda kika matsa tun kina jinjira yadauki karar tsana yadaura Miki ina yakubun yakene nagaji yarinya marainiyyan Allah baza abarta tajida rashin iyayenta bah yawwa kai Daman nakejira yakubu menene kaka yau Kuma meyyafurune haka tun daga bakin gate nakejin muryanki akan wanna shashan yaron nan da kuka tsangartane mana hanam kam an samu abinda ankeso ai kuwa Kara volume din kukan tayi mey akayi Mata ne inji yakubu saitace Daddy Yaya arnaf ne sai Naga reaction na dady ya canza sosai because bayason arnaf yana taba hanam yanason ta sosai yanaji. Tausayin lokaci Daya Allah yadauke masa Dan uwansa Wanda yafi kauna a duniya 😥😥😥ya lura arnaf ya na nuna Mata kiyayya hakan ba karamin taba masa rai yake you bah kaka tace yakubu kayi shuru idan baza kadauki mataki bah wallahi zanyi maganin aleeyuh da kaina ai zaizo yasamene da shegen miskillanci siyansa yaro ma kaman ba mutum bah baya ganin kuwa da gashi lol 🤣 🤣 🤣 daga nanne hakanalin hanam yakunta tasan yau akou rikici tsakanin sada kaka sai taji dadi sosai daddy kam he was speechless juyawa yayi ya hau sama .

Like pls 💖💖
Comment an

Vote more comment more typing

Noorulain🌷🌷🌷
2
Sorry readers I double post d first page sorry it was a mistake
Daddy yana gama hawa sama direct dakin hajjiya khadiya yayi tana zauna gefin gado hajiya khadiya macce mai hali ,halin nata nada banne she is silent criminal infact Bata taba nuna maka hali Daya saide ka gane idan mai hankaline 🤔🤔🤔itace mahaifiyar aleeyuh wato arnaf he was her first son arnaf yanada shekaru 25 sai kanwarsa mahlan tanada shekaru 15 because akou distance tsakaninsu sosai sai smally Dan auta Asif shine mai shekaru 10. Alhaji yakubu yana shiga yafara magana mesa miemie hakan yake faruwane wallahi my heart was irritating about wat is aleeyuh doing to dis orphan gal miemie banajin dadin hakan tsam yakareshe batun yana kallonta miemie tace alhajiya nikaina wallahi ba sun hakan nake bah aleeyuh bayashin magana tane totally addu a ce kawai taza shiryar dashi alhajiya yace hakan shine kawai addu a zamu musu Allah ya hada zukatansu ( nikuwa ruky mama I was busy thinking who is dat arnaf ne lol 🤣 can najiyu sautin motor tana da tiiiiiii) wata motor tace mai black tinted take ta hon mai gadan yatahu da gudu yabude gate din motor tana shiga gidan tadanyi wata wrong parking maigadi kam tuni jikinsa ya hau kirma don yasan yau kam sai yasamu rabunsa yana bude car door dinsa kafin yasauku da kafansa ma sanda yadauki 2 second ina juyawa I just come across a gorgeous , handsome guy d way Allah has created dis man I was even thinking Anya mutum ne because yahadu iya haduwa bakadan bah 😃😃😃 aleeyuh hydar kinan yana gama fitowa maigadi yakarasu wajansa yana bude bakinsa red lip nasa ta bayyana Masha Allah yace baba ayubah mesa kakeson magana yana shiga tsakaninada kaine I know u a not deept kanajina inata hon u refused to open d gate for miee u even wasted my time idan baza kamaida hankalinka akan aikin bah zan dauku Wanda yasan mey aikin gadi kaji koh nan take baba ayubah yafara bada hakuri sosai shikuwa ogan yama wuce abinda baima wani saurarensama yana gab da shiga babban falon su yaji ransa yabace sosai yana shiga ita kuna hanam zatafitah tana ta sauri kasu Asif sutafi subarta Bata want lurada mutum yana zuwa bah mistakely ta dan bangajesa shikuwa sai ya hankada ta da karfi sosai ai kuwa tafada kasan tiles din akan hannunta kanajin hannun yace kess😥😥😥ta sake wani uban kara wayyo kaka shikuwa yayi wuce warsa because he doesn't want to waste his tiimme hakan da yamata ma ya isheta aransa kaka kuwa tana jin sautin kukanta hankalinta ya matukar tashi sosai tace yazo gidan kinan miemie ma tafito daka dakin ta daddy ma haka daddy yazo da sauri yanada tambayanta wat wrong with u sweet sunan da yake kiranta kinan hanam takasa magana saboda radadinda hannunta yake Mata she cry sosai abin tausayi 😢😢😢😢😓😓😓daddy hankalinsa yatashi sosai sweet talk pls menene saitace yayane ya hankadani hannuna daddy yace lemme see d hand yana taba hand she started crying yace subbhallah it's paining of u tace eh daddy takareshe maganan cikin kukan sosai miemie kam she was speechless sannu kawai ta iya ciwa kaka tana karasuwa tafara masifah sosai yatabata ne haka daddy yace aleeyuh ne kaka ai kuwa she started yin surutu yakubu sai yaronan naka ya kashe yar nan tsanan zakasan abinyi koh tunda baza kadauki mataki akansa bah bari mutattara kayanmu mukuna kauye sai kuci gaba da zama da miskillin Dan ku takareshe maganan tana karasuwa kusa hanam .

Like
Comment

More comment more page fans luv u all 😘😘😘
N

oorulain 🌷🌷🌷
3
Written by ruky mama 😎😎
Hakade kaka tayi ta surutunta daddy yanajinta daga bayade akagane hannun hanam de yadan gauce daddy yakirawu nebour nsa watu alhajiya yahya yace a inane za asamu may gyran hannu nan take alhaji yahya yace akou wani Wanda yasani let him call d person yanakiransa yazo hanam kam Tasha kuka sosai 😥😥😥da kyar aka daidaita hannun Dan tasamu rauni sosai daga nan de daddy yace kaka kiyi hakura kada ki masa magana kibarnidashi zanyi maganinsa kaka tace aikin bazan yakubu ai kullum haka kake fada ae yarinyan nan tana samun sauki zamu tattara kayanmu zuwa kauyi yasan fada kawai take idan arnaf yabata hakuri zata hakura Dan tana sonsa sosai daddy yafada hakan acikin zuciyansa
Arnaf kuwa yana shiga dakinsa yarage kayan cikinsa yazauna akan kujeransa Dan idan ransa yabaci nanne wajan zaman sa all d time I hate u hanam I hate u hanam wannan shine kalman da yake ta mai maitawa aransa daga nanne ya shige toilet
Bangaren hanam kam ciwo yayi tsanani sosai sai kuka take yiwa kaka hankalin kaka yayi matukar tashi sosai because she luv d gal so much d gal is so innocent she doesn't know the reason why aleeyuh hate her ,she is not dat tukative gal Bata iya fada bah tsam batada hayaniya kaka takareshe maganan tana kallon ta takyar de tayita rarrashinta tayi bacci
Washe gari da safe daddy yakira arnaf yace idan yagama abinda yakeyi yazo yanason ganinsa ya amsa masada toh bayan kaman 5 minutes yazo yasamu daddy a falo daddy yace aleeyuh nan yaji zuciyarsa da Dan sinke because he was even forget about wat he have done yesterday lol 🤣🤣 🤣 daddy menene hanam tayi makane jiya da har zakaji mata rauni haka is dat pair aleeyuh u hate dis little orphan for no reason mesa son babu abinda hanam tayi maka u just hate her babu abinda take tsoro agidan nan sai kai Bata wani jin Dadi hakan yana maka Dadi koh da wanne zataji da rashin iyayin nata koh da rashin sonta kakeyi she is amana for a of us agidan nan why can't you take good care of her like ur little sis mahlan yakasa dagu kai yakalli daddy because maganan da daddy yake fada na shigansa sosai yace daddy am so sorry it was a mistake na Dan tureta common karufemin baki Everytime idan anyi magana kanaciwa mistake dis should be d last time da zanji kayi Mata wani abu.

Bana samun encouragement naku reader I don't ko novel din bai muku bane I think am going to stop it am not getting more like an comment tsam if u want me to be continued toh I need more like an comment .

Like
Comment pls 💖💖 💖

Hello my fans I'm back I will continue where I stop I need more vote before I continued plss

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 30, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Noorulain 🌷🌷Where stories live. Discover now