part 1

5 2 0
                                    

Yabo da godiya suntabbata ga ubangijin halitta mekowa mekomi days bani dama sake rubuta wani littafin Allah kabani damar gamashi Amin yanxun mukafara kubiboyi littafinnan dakwai rudani da tausai acikinsa mujezuwa masoyana ina godiya da makaranta littafinnan❤️❤️🤗😘

Bazanbakiba ,nisekin bani usaina banasofa, dade nagaji senatsaya jinike kamar zanyi kuka usaina tachika zolaya don tabani wahala sosai qyaleta nayi nadawo nazauna dede futowar su mom dad yace tweens anata rigimarne mom tace kaima kasan rigimammar ai usaina tasa dariya yo mom ita kowasa akamata setace zatai kuka ita ba jarima bace ragguwa kawai tana kallona tana murguda baki, nakadakai irin zakizo hannuna kutashi muje inkuna zuwa zamu fita shaqatawa da mom dinku ,...damirna muka tashi nace cooooo, se dad👍 usaina tace Allah biya, hijab kawai muka dakko muka fito amota muka samesu mota ukku kadai akafito dasu daya gaba tatsakiya tamuce se dayar abayanmu wani lokacin haka muke inzamu fita da bodygoud.....

Kai fitaryau tamin dadi,..him nima tamin dadi sosai sede,..usaina tace sedemi,.. shikenan nace mata bakomi,.. himm setayi mirmishi don tasan tatsuniyar gizo bata wuce taqoqi juyawa tayi tagyara qwaun ciyarta tare da lillibewa don tana buqatar tunani kamar yanda tasaba nikuwa wanka nashiga donnima inkwanta din konasamu nayi nawa tunanin,........muskudawa tayi agadon tana qara nanatawa zuciyarta kicireshi aranki kidena tunaninshi  bekamataba miyasa so zemin haka yaza'ai ace bawanda nikeso kamarshi kai oni kaicona saukar ruwa taji abayanta tadago dantasan aikinane nace nayi tunanin kinyi barci kin barnine,.... A'a nabar rabin jikina nikuma nakwanta barcinma baze fara daukatabama ai,... Hhh baride nakimtsa akwai labarifa,... mirmishi usaina tayi dontasan kanun labarin nau,.. sharab nafada gado inafadin bismillah jawoni tayi kusa da ita tace rabin jikina muyi barci don Allah nagaji banason fira nadan turo baki don nasan firar takan debe man kewa amma yazanyi banaso nashiga haqqin yar'uwarta ,...to rabin ruhina naji muyi barcin ,..usaina tace dafatan de ranki be baceba ,.. a'a ni raina baya taba bacewa dake don haka kiyi addu'o'i miyi barcinmu nima nagaji

Dasafe munyi sallah mungama usaina takoma takwanta nikuma nafito ina rage wasu ayyukan akicin ina shirya karin kumallo yayinda ma'aikata ke taqoqarin gyare gidan  ,.......ni na shirya dukkan wani abu daza'aci agidannan sede dataimakon ma aikata ko da nagama nawuce daki nai wanka nafito ina tsara kwalliya sena tuna lokacin dayake cemin usaina yau kinriga hasana fitowa yau wace rana hala wani abun yariqe hasana ko nabishi da mirmishina sena kasa magana naduqar dakai ina mirmishi sautin mirmishinshi naji seyace ko bakice komiba nagane hasanace na qara tsare shi da idona ina mirmishi seya juya kanshi gefe senace ya akai kagane nice kuma daya kake bambancemu beyi magana ba dan yaga tahowar usaina yashiga mota kawai niko nai mirmishi komi zeyi baya batamin rai nibirgenima yake da zan iya zuciya dashi da tuni nayi,...... Amota bayan mun zauna yatada mota can cikin kaina najiyoshi yana bani amsar tambayata,....yanda nike bambanceku ke farace sosai kinfi usaina haske baki da yawan magana kinfi kama da miskilai kina yawan kwalliya banda usaina don ita bata dametaba kuduka kuna dariya kuna mirmishi sede usaina tana da tsiwa bata barin ta kwana ya ida maganar yana leqa usaina dan yasan mize biyo baya tamudubin ta ballamai harara yai dariya nima dariyar nike itako usaina wani abune yatokareta koda duniya za ataru ana kusheta ni ana yabona Batajin komi amma duk lokacin da yakusheta jitake kamar ta hadiyi zuciya tamutu ,... Qunshe dariyata nike shima haka juyiwa tai ta gallamin harara ,....cannajiyoshi yana cewa amma kunsan wani abu yanda kowannanku yake yanayinshi yana mishi kyau tsiwarki bakomi take qaramikiba face kyau yau daza'aga hasana na tsiwa bazata taba kyauba saboda bata dace da itaba kina kyau in kina tsiwa ,....wani sanyi yaratsa usaina kobakomi yace tana kyau da tsiwar kuma ita halintane da zata iya canjawa data canja saboda shi nima dadi naji yana ta iyo atekun qaunar danikemai fakin yayi muka fito gaba daya yana binmu abaya jinike kamar nace yadawo gaba kona qarewa tafiyarshi mebirgewa kallo usaina tajuyo tace semun fito ko tana dagemai gira tare da hadawa da kwanare... dakai kawai yaimata alama nima juyowa nayi namai mirmishin da yakasa ganeshi tsawon shekaru na mutuncine koko dawata manufar awaje yatsaya saboda yasaba jiranmu awajen don mumuka buqaci hakan sakamakon da dayake shiga class yai tsaye

Abinda Allah ya qaddara🌺✳️🧚Where stories live. Discover now