part2

3 1 0
                                    

Muna gado muna firar da mukasaba nace usaina anya befara zarginmuba gurin tura saqonnan bakigani bashi ze dubaba tace nima nadanyi tunanin hakan amma kuma aibabu wata alama daya taba nuna yagane kina turamai saqo nace hakane kuma ma kinga babu wani makaman cin saqo da nataba turamai dawaccan wayar dawannan qaramar nike turamai nace usaina kullum son mutumin nan qaruwa yake gazuciyata don Allah kitayani addu'a Allah ya mallaka minshi ,....him tace nide kullum shawara nike vaki kicire mutuminnan aranki bawai donbekai matsayin da zaki soshibane a'a kawwai karyace besonki kuma kishiga wani hali,... wani abu yatokareni yaza'ai kullum usaina batabani qwarin guwa sede sagemin kafada ,..namuskuda nace kinga usaina bana tinanin haka kullum inaganin alamar nasara atare dashi kede dan bakyasonshi shiyasa kike ganin batawa kaina lokaci nikeyi,...kekike ganin banasonshi ninama fiki sonshi donde kin rigani firtawa sannan lokacin danikejin haushinshi ai lokacin bani da wayo kuma aidama qiyaiya tana komawa soyayyaduk zancen xucine faa🤪,..amma azahiri senace duk bawannan bane manifata dukfa saqon dayake gani baki da tabbacin dagaskene kinsamu karbuwa bakisaniba kobiye miki yake don ya ganoki,...naji usaina nide kitayani addu'a,..to Allah zaba mana abinda yafi zama alkairi,..nace amin najawo wayata natura saqo kamar yanda nasaba saqonyau nayishine kamar haka

Dogon barci banaka bane kayishi tsaka tsakiya katashi dadare kai sallar nafila donneman zabin ubangiji gadukkan lamarinka kakwanta dawuri don karkai nauyin barci meqaunarka da dukkan zuciyarta mefatan zama matarka a inuwar aurenka mu kwana lafiya😘😘

Naturamishi ina addu'o'i na nabarci donnima zamutashi salla nida usaina kunnuwana suna saurarar wayata koza suji qaransaqonshi kamar yadda muka saba

Abangarenshi kuwa yaduqufa dabinciken wayoyinmu komune ketura mishi saqonni seji yayi saqo yashigo wayarshi ajje wayoyinmu yayi donson ganin wayaturo mishi saqon don tun dazu yake jiran saqonta kamar yanda tasaba dasafe darana dadare koda yakaranta seyatbbatar basu bane shima dagewa yayi yameda mata reply kamar haka

Habibti wai yaushe zakiban damar ganinki mundade fa kusan shekara biyu kenan muna tura saqo tsakaninmu bamejin miryar dan uwansa kinsani tun bana tankamiki har nafara tun inagoge saqonninki har nadena inde shawo kaina kikeso kiyi ainashawu nidon Allah kibani dama narinqajin komiryarki kafin lokacin da kikadiba dan baiyyana kanki ngd zanyi duk binda kikace Sweet heart good night

Yaturamata ,... Dasauri najawo wayata danjin shigowar saqonshi tana gama karantawa tadafe qirji usaina usaina tana jijjigata tashi kigani usaina da talula tunanin yaqi dazuciyarta kan barwa yar uwarta miradinta tashare hawayenta tatashi zauna tana yakuma akayi ,....duba kigani,...amsar wayar tayi takaranta saqon hawayanda take riqewa suka gangaro inda sabo nasaba ganin hawayennan nata nace yauma kina matuqar tausayaminneko kamar yanda kika saba fadi hawayen tausainane don namutu kanson abinda bani da tabbacin mallakarshi tai mirmishi kana tace yaukam namirna nikeyi donnaga Alamar nasara tunda watannan yakama naga yafara susucewa akanki,..nasa hannu nashare mata hawaye nace nagode yar uwata kinsan shekara biyufa nakwashe ina kafa kaina gunshi duk wani wulaqanci nashanyeshi har Allah yaban nasara yafara saurarena,..amma keyanzu miye shawarar dazaki bani,...usaina takalleni nawani lokaci azuciyarta kuma tace karki bata wa yr uwarki saboda sanzuciyarki,...nakalleta nace danice matsayinki futowa zanyi nasanar dashinice kesonshi don kawai ayita taqare miyi aurenmu awuce gurin ,..nace nima da zuciyata takecemin sede ina tsoron narasashi usaina tce to gashawara mize hana kuriqa waya zuwa lokacin da kikeso yasan kece kesonshin nace haka za ayi bari daga gobe senafara kiranshi hakanma yayi kiyi addu'a mukwanta naceto rabin ruhina

Tundaga wannan rana mukafara waya dashi amma nayi qoqari sosai gurin canja miryata dakuma daukar kiranshi akowane yanayi nike sodayawa semuna tare seya kira amma senai wayo nabar gurin senadaga kira inkuma naga bahalin dagawa senaqi dauka sedagabaya nakira se'in bada uziri kawai akwana kinnan baqaramar shaquwa muka qaraba kullun usaina ita keqara bani kwaurin guiwa akan soyaiyarmu duk dahaka wani lokacin usaina setaita kushe taraiyanmu amma ni nadaukeshine matsayin qaunar datake minne yasa batason insashi araina sosai don gudun matsala,..

Shiko kullum cikin laliban wannan yarinyar wadda kalamanta sukai tasiri agareshi yake dagaske yakesonta harjiyake koma yaya take shi ze'iya rayuwa da'ita kullum cikin yimata magiya yake akan tabaiyanamai ko ita wacece amma tacemai yaqara haquri lokacin data dibawa haduwarsu gabyake dasu kuma yamata alqawarin koma yatake ze aureta

Bangaren usainako kamar yadda tasaba da yaqi dazuciyarta haka taci gaba da gogormaya badare barana kullum addu'a take Allah ciremata sonshi kodon yar uwarta amma ganitake bazata taba samun menagartar shiba kullum sonshi girma yake qarawa azuciyarta hartanaji tafi yar uwatta sonshi sonda takewa yar uwarta shike hanata fuddo zallan qaunar datakemai jitake kamar zuciyata zata tarwatse inbata sameshiba kullum cikin kuka take batayin kukan seda dare yanda hasana bazata ganiba balle tatambayeta dalilin kukan tade miqawa Allah lamarinta tana neman zabin Allah don ta haqura da miradinta don shidin miradin yar uwattane

Muje zuwa donganewa. Idonmu mizefaru gaba

#vote
#Share
#commend
🙏Pls

Abinda Allah ya qaddara🌺✳️🧚Where stories live. Discover now