[(( 1 ))]Matsaolin infecton dake damun mata awannan lokaci
idan akace farin ruwa ana nufin fari kal me kamar ruwan famfo shine yake zama na ni ima kuma yanada yauki sannan yanada dandano wani kamar gishiri gishiri To kafin muyita lissafo nagunguna da ake anfani dasu wajen magance Wannan cuta yanada kyau muyi bayanin kalar ruwa dayake fita ajikin mace abin nufi yaya kalar ruwa dayake fita agaban mace yake?
kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jika ko na ni ima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan saidai mata da yawa farkon saduwa akwai wani farin ruwa me kamar nono dan kadan yana fitowa wannan wani ruwane wanda ba kowacce mace ke samuba domin da yawa mace daga ta fara haifuwa shikenan kuma wannan ruwane na musamman farar mace
wani ruwan kuma yauki zakaga yanayi kuma haka kawai mace ko zance tayi da namiji zataganshi kuma me irin wannan ruwan bata taba bushewar gaba kuma daban take acikin mataMatarbahaushe.blogspot.com

YOU ARE READING
MATAR BAHAUSHE🧕
Short Storyzamu dinga kawo muku abubuwane da ze amfane ku na yau da kullum akan abinda ya shafi matsalolin mata da ma aurata da abinda ya shafi zamantakewarku da kuma magunguna da gyaran amare