*💅🌸QASAITACCIYAR MACE🌸💅*
[{ 2 }]
Cigaba damuku bayani akan infection
* wani ruwan kuma kamar mace me ciki tana yawan ganinsa musamman bayan gama saduwa ko kuma bayan ta gama fitsari wannan shikuma dattine na mahaifa shima ba matsala bane
shikuma ruwa na cuta haka kawai yake zuwa agaban mace kuma bayan farine me kamar majina zakiganshi guda guda wani kuma kamar zare zare kuma ruwan yana iya canja kala daban daban wani yakoma Green wani brown wani yellow wani lokacin kuma warinsa yana zama kamar na danye kifi akwai kuma me warin danyen kwai
dalilai da yawa suna saka mata kamuwa da ciwon sanyi saboda idan namiji yanada dashi zai iya sakawa mace ga kuma shiga kowanne toilet ko wajen tsugono a toilet sannan kuma koda mata hudune agida aka samu daya me wannan cutar tana iya sakawa sauran shiyasa mata masu hikima basa rabuwa da rigakafi kafin cutar tasamesu domin yi rigaki yana hana tasirinta da yaduwarta ajikin mace
Kuma yawanci watq tin tana yarinya take dauka yakamata ku dinga kiyayewa kuna ziyar ta likitoci domin neman shawarwari ko kuma masana domin shi wannn matsaloli ba a makaranta za a gaya miki ba wata ma basani ba tana zaune da ciwo tintini ajikinta seymtayi aure aita samun matsaltsalu🖊️......by
Matarbahaushe.blogspot.com
YOU ARE READING
MATAR BAHAUSHE🧕
Short Storyzamu dinga kawo muku abubuwane da ze amfane ku na yau da kullum akan abinda ya shafi matsalolin mata da ma aurata da abinda ya shafi zamantakewarku da kuma magunguna da gyaran amare