🌺🌺🌺Yau da gobe🌺🌺🌺
Page 3&4
Bismillahi
Muryan Yaya fadil naji Yana fadin zoki zauna niyanzu zan wuce sallama mukayi Zama nayi Ina karatu nah
Muryan ammi naji Tana Kira nah mikewa nayi na nufi kicin na tarda ita Tana girki taya ta nayi muka gama
Abbah ne yadawo muna tare a falo sanda dawowa mukayi Mai
Anty fadila ne tafara da cewa abbah dama.......
Abbah ne yakalleta cikin kulawa yace dama me?
Abbah dama fadil ne yace Yana son zuwa gaisheka
Abbah yace au aii bbu damuwa gobe idan Allah yakaimu sai ki fada masa
Ta amsa da Allah kaimu
Washe gari fadil ne yake fadawa abbah batun zai turo magabatansa domin yimasa gaisuwa
Abbah yace bbu masala
Kwana biyu kuwa iyayan fadil ne sukazo batun yimasa gaisuwa da sa Rana ansa Ranar biki nan da wata daya aure
Abbah ne kefada wa fadila yanda sukayi da iyayen fadil din murmushi kawaii tayi
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah yau saura kwana bakwai su saiyada sufara jarabawa
Saiyada karatu take bbu Kama kafan yaro Koda yaushe suna tare da ammirah suna karatu
Yau yakama litti nin randa su saiyada zasu Fara jarabawa
Saiyada ce shirye cikin kayan makaranta fitowa tayi falo ta tarda ammi da abbah addu,a sukayi Tamata kana, tawuce wajen mota zuwa makaranta
Ammirah ce take tanbayan saiyada batun jarabawan yau din
Saiyada tayi murmushi tace kai yyi sauki sosaii ammirah tace gaskiya kam
Saiyada tace ammirah saura 2 week's fah auren anty farida ammirah murna tayi ta mata kana tace. Mata kira kani gidan anty aminah yarta batajin dadi tashi tayi suka nufi gidan dayake bbu nisa da makarantar su
Yanzu kusan koda, yaushe idan sunzo shull sai sunje gidan anty aminah
Anty ammirah macece Mai Fara,a shiyasa ma suka saba da saiyada sosaiii sai kace dama su San juna
Saiyit ne yake fada wa momy batun zowan shi.
Anyi rabun kati saiyada ta kaiwa anty aminah dasu momy mah
Amarya fadila Kam kyau ba,a magana
Abbah ne ya masu saiyada da ammirah ankon biki
Yau yakama zuwan saiyit Nigeria momy ce take ta faman girki suda amirah momy ce ta cewa amirah taje tayi Waka jirginsu ya kusan iso wa dayake dama ita zata jeta tare su
Airport ta nufa ita da dire bah zuwan take nan jirginsu ya sayit ya sauko tsayawa tayi kallon inda zata hango shi sanye yake da jins da t_shit fuskan nan bbu walwala kamar kullam
Amirah cikin murna ta iso wajensu karban jakan hannu sa tayi suka wace gida
Cikin ladabi ya gaida mommy samirah dake zaune kan kujera tagaida momy kamar yanda taga saiyit din mah yayi sun ci sun Sha kafin daddy yadawo sun Dan taba hira kana yayi musu sallama yawuce gidan sa
Alhaji Ahmed shida matarsa
See more next page