Washe gari da safe around 12pm suka kara shirya wa zuwa skl sbd exams din rana suke da examsBayan driver ya kaesu ya dawo lkcn tashi nayi ya je ya dakko su.
Haka suka cigaba da zuwa skl duk ranar da suke da paper.
Yau Sunday tun bayan sallahr asuba su safa ke ta faman bacci kaman kasa har Ummi taje ta dasu amma tana fita suka koma bacci.
Basu tashi bah sae kusan 12pm wanka suka yi suka saka kaya iri daya doguwar riga ta cotton red and blay bayan sun gama sukayi breakfast
Part din mommy suka je ko da suka shoga kowa na zaune suna fira harda Abba dan shima bae fita bah.
Zama sukayi tare da gyada kowa Abba ya dago ya kalle su yace" sae yanzu kuka tashi kenan dan na tambayi Ummin Ku tace kuna bacci"
Smiling kawae sukayi basu ce komae bah suma firar aka cigaba dayi tare da su
Abbah yace" yam matana yanzu idan kuka gama exams wane skl zaku je "
Tasleem tace"Abba BUK"
Abba yace"OK Allah ya bada sa'a result din jamb dinku ya fito amma ba Wanda ya gayamin score dinsa kodae bakuyi kokari bane"
Tasleem tace" aa Abba ni dae ina da 226"
Abba yace"kinyi kokari yata ke fah nawa kika ci dan na San ba kya wasa da karatu"
Safa ya dago manyan idanun ta tace" abbab 230"
Abba yace"excellent u really made an effort put more pls kar kuyi wasa da wnn opportunity din kun San turawa sun ce opportunity come but once so karku tsaya biye kawayen banza kunji ko"
Suka ce"eh abbah"
Nan suka cigaba da first su cikin jin dadi.
Kiran sallahr azahar ne ya tashe su mazan suka wuce masjeed matan kuma sukayi sallah a gda.
Bayan sallahr asr Safwaan na zaune a garden shi kadae ya na danna wayar sa instergram ya shiga followers dinsa yaga sun karu tsaki kawae yyi sbd yawan cin su duk mata ne smiling kawae yyi dan yasan ko bae duba likes din sa bah yasan sunfi followers.
Duba wayar shi ya cigaba dayi.
A bangaren su safa kuma Asma'u ce tazo sunan zaune a parlourn Ummi suna ta fira abunsu dariya sukeyi harda shewa.
Asma'u tace" safa wae ina malam Abdul_waheed ne "
Safa tace"yana nan ranar ma yazo munyi fira"
Tasleem ta tabe baki tace"dan Allah Ku bari idan mun gama firar mu sae Ku dakko zancen shi"
Smiling kawae safa tayi dan tasan tasleem ba ta son shine kawae yasa tace a dakko wani zancen
Suna cikin fira safwaan da rafeeq suka shigo bah su suna dariya da alamu lbr magana sukayi wacca ta basu dariya
Suna karasa shigo safwaan ya hade fuska kamar bae taba dariya bah zama sukayi su kuma su safa na ganin haka suka tashi suka shige daki.
Da dare kuma a part din mommy suka yi dinner bayan sun gama suka baje a parlour suna fira Abba ya haye saman shi ya barsu dan yace yana so ya huta ne
Tasleem ta kalli safa sae kuma ta maida duban gurin mommy tace" mommy fah surukin ki ranar Tuesday zaezo kawo gaesuwa"
Cikin rashin fahimtar inda zan centa ya nufa mommy tace " mijin Haleema ko na Hasfa ne zaezo"
YOU ARE READING
Ashwaan
General Fictionkarna kara jin irin wnn furucin daga bakin ka kafi kowa snn shi din baffan Ku ne kuma da kake cewa safa batayi exams ba kamanta cewa tayi ita baza tayi bah sbd bokon bashida ammafini gareta yanzu kuma shi uncle mas'ud din da kake cewa so kake a fad...