A DUNIYA

3 0 0
                                    

🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍
* A DUNIYA*
🌏🌏🌏🌏🌏
*WRITTING BY IBRAHIM MUAZZAM*
Sadaukarkarwa ga masoya na
1
Bismilla
Yan matane kyawawa suke saukowa daga matattalar benen jirgin dasuka fito tafiya suke cikin isa kowacce fuskarta manne take ta Bakin Glass wanda ya kusa cika fuskarsu su biyu ne
Wato Rukayya da Ameenart wanda ake
Kyawawan yan matane masu ji da kudi dakuma kyau.hajiyarsu suka hango da sauri suka karasa gurinta suna murmushi.itama murmushin take musu kamar yadda suke mata .driver ne yaxo ya debi kayansu ya saka .a boot.sannan ya bude musu kofar motar suka .shiga da sauri shima .ya bude mazaunin driver ya shiga.motar ya kunna.cikin jin dadi da murnar dawowar yar tata.tace Rukayya.yau kune a Nigeria.ai nazata bayanxu zaku dawo ba.dazu abbanku.ya kirani yake cemin yau zaku dawo.eh mommy Daddy ne ya kirani yacemin next month ne Bikin yaya Ahmad.au ashe ya gaya muku.eh mommy.amma mommy wa ze aura.seda mommy ta numfasa kafin tace.Safinat yar gidan uncle.dinku.bata rai .Rukayya tayi kafin tace gaskiya mommy yaya beyi dacen mata ba.duk danginmu waye besan.Safinta bata da tarbiya.ga uwa uba .bata girmamaki a matsayinki.na wacce zaki zamo mata siraka.amma mommy Shi yaya ahmad dinne yace.yana santa .nasan dai ko.kadan yaya ahmad basa mutunci da ita.Aah bashi yace yana santaba.itace tagayawa abbanta.shi kuma ya sami daddynku da maganar.Shinefa daddynku ya amince.da maganar.ni yanzu abin takaici ma ahaka zata zama sirikata kuma uwar yaya a gurin ahmad .ko taya zata basu.tarbiya.gaskiya mommy cewar ameenart aminiyar.Rukayya ce komai tare sukeyi.tare ma sukaje london karatu.yanzu shekararsu biyu achan yanxu ma ga dalilin dawowarsu.
A wani tafkeken gida sukai parking.wanda fadar girman gidan bata lokacine da kuma kyansa .me gadi ne ya.wangele musu gate! suka bayan driver yai parking.bude musu kofar yayi suka fito .sannan.daga baya ya debo musu kayansu.ababban falon gidan ya ajiye wanda shima falour a tsare yake in banda kamshi ba abunda yake.Ba kowa apalourn dan haka yana ajiyewa ya bar parlour.
Cikin takunta na isa da kuma nuna zallar rashin tarbiya .ta tura kofar office dinsa .dago fararen idonsa yai ya kalleta .yana ganin itace ya dauke kai.
Cikin salo da yanga ta karaso.kusa dashi.tana tauna cingom.Yaya ahmad ina kwana .batare da ya kalletaba ya amsa.be jira ta kara magana ba .ya ce Lafiya dai.eh lapiya dama ganinka nake sonyi.to gani .inajinki meke tafe dake.dama zuwa nai gurinka .kaban kudi wanda zumuyi.shirye_Shirme dashi.ba tare da ya ce komai ba ya bude drawer dake office dinsa.ya dauko dubu dari biyu ya bata.yace to zaki iya tafiya..itama batare da ta kulashiba ta fito tana murmushi ko banza dai ta samu.kudi.motarta ta shiga ta kunna abunta.tayi kan tifa bayan ta kure volume din kidan dake tashi .a motarta.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 18, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

A DUNIYAWhere stories live. Discover now