Humood!!!✨
Deception, love,hatred ,lovesaga 💘
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
Labari akan Wata yarinya da Yayan ta Musty wanda yarinyar tsintar ta sukai but at the end ashe she is his cousin 'yar yayan Momy nasa ce
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...