ZAMANI...
Wani lokacin rayuwa takan zuwar maka ne ba a yanda ka tsammata ba. Wani lokacin kuwa zakayi wasa da abunda yake rubuce kaddararka ce ba tare da ka sani ba. Saboda me? Saboda kai a naka d'an karamin tunanin taka kaddarar bazata zuwar maka a haka ba. Me zai faru? Za a nuna maka cewa duka rayuwar da kuma kaddarar taka ba...