UBAYD MALEEK
royalty versus love
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunt...
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
Stay connected to all things Wattpad by adding this story to your library. We will be posting announcements, updates, and much more!
Assalamualaikum. wannan ba labari ba ne. zan fara wannan rubutu ne kawai don fadakar da matan aure yammata masu niyyar shiga ga me da auren da ma yadda zatayi da sauri tun a waje. Bugu da kari ana iya neman sharawa ta akan, abn da ya shige ma mutum duhu insha Allahu zanyi iya bakin kokarina gurin ba da shawara da sau...
He kidnapped the lady from Nigeria and took her to India, and force her to love him.
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
Ku kasance da Fagen Nishaɗi domin samun Ƙayatattun labarai Na shagalii...
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...
Labarin wata soyayya ne mai rikitarwa da zafin gaske a tsakanin wasu masoya biyu da suka fito daga wasu ƙabilu mabambanta da ke gaba da juna, har yake haifar da mummunan rikici da ya yi sanadiyyar salwantar rayuka da dukiyoyi masu yawa. Sai dai ba zato babu tsammani, gaba da ƙyamar junan da ake fuskanta tsakanin waɗa...