DUNIYAR MATSAFA
labarine akan wata duniya ta matsafa wanda wani dalili yasa yayan sarkin duniyar sukashigo duniyar mutane ake fafatawa
labarine akan wata duniya ta matsafa wanda wani dalili yasa yayan sarkin duniyar sukashigo duniyar mutane ake fafatawa
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
Cikin dare lokacin ƙafa duk ta ɗauke banda kukan tsuntsaye ba abunda yake tashi, alokacin ta farka daga bacci kayan wajen Goggo tasa ta ɗauko zumbulelen farin hijabin tasa, kwandon kayan kwalliyarta da shafe sati bata buɗeshi ba, ta buɗe ta ɗauko hoda ta zazzaga ta shafe fuskarta, hannu da ƙafafuwa Ludayin miyar Baba...
Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wanda idan ma takama sai dai yayi a rubuce Miskili ne na bugawa a JARIDA, kwatsam y hadu da masifaffa yarinya wacce duk abun yatara bai shafeta ba, d haka...
Labarin Yan Qunshe Da Wata Masifaffiyar Soyayya Jindadi Walwal Tare Da Kunci Da Qaddara Guys Sai Dai Kun Karanta Zaku Fahimta #Maidanbu #billynabdul #fauziyya