Select All
  • TSARIN ALLAH
    8 0 1

    Duk abinda Allah ya tsara a rayuwar bawa shine dai-dai,"A gurin ya durqushe yana kuka kaico na kaico da irin rayuwata na zalunceta,dan Allah Sha'aban ka fahimceni ka fahimci bata mutu ba ta dawo gareni savoda na gyara kuskure na ka fahimtar da Umma dan Allah"