Ina rubutu ne dan wa'azantarwa da fa'dakarwa,ina san karatu,dan ya bunqasa ni ta hanyar rayuwata da rubutuna,Allah ya bamu ikon rubutu mai anfani da karantawa da zasu anfanemu da al'umma gaba 'daya,Allah ya yafemana kuskurenmu Wanda muka san munyi da wanda ba mu sani ba,ya bamu ikon rubutun da yadace da tarbiyyar addininmu da koyarwar addininmu Amin ya rahman
- JoinedJune 17, 2021
- facebook: Halimatussa'adiyya's Facebook profile
Sign up to join the largest storytelling community
or
Story by Halimatussa'adiyya Ibrahim Khalil
- 1 Published Story
NA CANCANTA!
2.5K
296
50
labari akan zumuntarmu a yau,bisa ga talauci an wulaqanta ta zumunci saboda abunda baka da hurumin za'bar yad...