DA IYAYENA
DA IYAYENA*** Gajeren Labari mai ban tausayi akan rayuwar Almajirai.
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe. Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai...