Tagwaye (Identical twins)
Complicated🤐🤐🤐 Find out👇👇👇
Rayuwar k'unci da rashin mahaifa ya kaisu ga gamuwa da tsanani da azabtuwa,wanda yayi sanadiyyar da suka rayu tamkar mabarata (almajirai).
It is a story about two sisters that are like the two sides of a coin, totally different yet part of each other. It is a story about loneliness, sadness, discrimination, hypocrisy, self pity and of course love. Get your handkerchiefs ready because this story will bring you tears. Enjoy
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...