Rayuwar Nabeela
Mun kasance marayu nida kanina mun rasa uwa tun muna da karanci shekaru,bani da kowa sai kanina Fahad sai Dai Kash shima ya gamu da ciwon blood cancer wanda sanadin Haka rayuwa ta shiga ukubar da ta fi da...shin sadaukarwa da nayi Dan ceto rayuwar d'an uwana zai haifar da d'an me Ido??? Ki karanta labarin Rauwar Na...