Select All
  • YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN
    2.9K 81 10

    Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta

  • ALAƘAR YARINTA
    7K 237 36

    Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka

    Completed  
  • SANADIN KISHIYA NE
    901 45 20

    Ƙanin babanta ya aura mata shi ba tare da saninta ba, a ranar farko a gidan ɓijin ta haɗu da wasu kiraje da suka canja kamanninta har sai da ta zama makauniya duk a sanadin kishiya.

  • BEELAL BOOK 2
    98 5 8

    Labari ne a kan wani yaro da aka haifeshi da nakasa mahaifinsa ya ƙyamaceshi, akwai tausayi, sadaukarwa...

  • YAR ƘANWATA
    80 7 7

    Labari ne a kan wasu abokai da suka zame wa juna ƴan uwa har ta kai basa iya ɓoyewa juna sirri

  • LOVE SEX
    231K 1.3K 25

    shiga cikin littafin domin jin abinda labarin ya kunsa..

  • GIDA HUƊU
    18K 3.1K 69

    GIDA HUƊU, labari da ke ɗauke da manyan darussa da dama na rayuwarmu ta yau da kullum.

  • RAMIN MUGUNTA
    2.1K 97 13

    hawaye ne ke gangaro mata a idanuwanta kamar an bude famfo....runtse ido tayi ta bude ta sake kallonsa daga nesa, tabbas wancen shine wanda yayimun fyade ya rabani da budurcina sanadiyyar haka na rasa uwar data haifeni....saidai inaji a jikina tabbas inada dangantaka dashi ta jini....alkawarin dana dauka na kasheshi k...