TAURA BIYU✅
Love between a muslimah and christian✍
Completed
Shin me zai faru idan ZEHRA ta tsinci kanta a sarqaqiyar SOYAYYA tsakanin ta da 'yan uwan juna MUSTAPHA da MUHAMMAD??
KWADAYI mabudin wahala, QARYA fure take bata 'ya'ya, DA-NA-SANI qeya ce sannan DAN HAKKIN da ka raina shi yake tsone maka ido!!