MATAR FARKO (by Shamsia Abdallah Labbo)
Labari mai cikeda sadaukarwa, soyayyar uwa da haqurin jarawaan aure
Labari mai cikeda sadaukarwa, soyayyar uwa da haqurin jarawaan aure
A hankali ya kira sunnanta, but she couldn't look at him, ya kama hannunta, ya daga habbanta, yana kallon fuskarta. "Nuwaylah? I... I... I love you" Ya fada cikin extremely cool voice. Kalmar na landing a dodon kunnuwanta, ta dago daran2 idanuwanta tana kallansa. "Yes Nuwaylah, I truly love you". Kanta kawai take girg...
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana shar...
Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.
Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta. Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta? Waye gwanin da zai haskaka mata? Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid? 19/11/2020 #8 in love, most impressive ranking🥇 #1 in thriller story ...
Bayan shudewan zamanin sarki malikussaifi dan ziyazzanun da zuri'arsa, manyan bokaye da aljanun duniya sun kuma haduwa wuri guda don ganin bayan addinin musulunci, yayinda tsirarun barada daga musulmi suka tsaya tsayin daka don ganin sun dakatar da su. Sunyi tafiya ga zagayen kaunu, izuwa can wata duniya, inda suka ku...
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi